MAGANIN PARALYSIS A MUSULUNCI:


MAGANIN PARALYSIS A MUSULUNCI:

SHARE 🍵
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

tabbas Ana samu lafiya amma DA yarda Allah :

Wanna maganin za'a iya daukar wata ( 3/9) Ana amfani dashi domin kowanne DA yanayin sa.

HANYAR FARKO SHINE:

❏ garin habbatusauda.
❏ Zuma 

Za'a samu garin habbatusauda DA Zuma a zuba cikin ruwan dumi mai matsalar yana sha safe DA yamma kafin yaci abinci. 
6 am DA 8 pm Sai bayan 1 hour yaci abinci.

Sanna kuma za'a samu man habbatusauda mai kyau Ana shafa masa duk cikin jikinsa.

HANYA TA BIYU :

❏ garin dabino 
❏ madara ( madara rakumi ko shanu ).

Sai a dafa tare Ana bashi yana sha safe DA yamma kafin yaci abinci.
Sanna a shafe jikin sa DA man habba.

Wanna maganin za'a iya daukar wata 9 anayi domin ba'a gaggawa ga magani.

Ba'a hada su tare kowanne daban za'ayi.

ALLAH YA BAMU LAFIYA :

Post a Comment

0 Comments