MAGANI WARIN GABA (FARJI):


Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1


MAGANI WARIN GABA (FARJI):

abubuwan dakesa gaban mace yana wari:

★ tafiya babu wando pant.
★ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
★ dadewa akan (toilet) masai.
★ rashin canza pant da wuri.
★ yawaita cin danyar albasa.
★ istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata.
ta hanyar wasa da gabanta lesbian)
★ tsarki da ruwan sanyi.
★ rashin aske gaba dadai sauransu.

HANYOYIN MAGINI WANNAN CUTA:-

¹ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

² ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau 3.

³ ki rage cin danyar albasa.

⁴ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.

5 ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka lokacin domin yin haka yana da matsala.

6 ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu waraka daga duk wata cutar farji.

✜✜✜✜✜✜✜✜✜✜
MAGUNGUNA ISLAMIC CENTER
dan warakar matsalolin mata
|( ̄MAGANIN CIWON MARA NA MATA ̄)|
☆ Garin hulba cokali 7
◇ garin habbur rashad cokali 7
☆ zaitun cokali ¹0
Ki gauraya su
Sannan ki rinka diban cokali 2 kina dafawa kullum idan ya tafasa
sai ki sauke ki tace sannan ki zuba ruwan zuma kisha.
Zaki Fara amfani dashi tun kwana biyar kafin zuwan al'adarki
sannan ki cigaba da amfani dashi har lokacin da al'adar take.
Kina yin wannan da yarda Allah zai Kara miki ni'imar jikin ki
bayan kuma ya miki maganin wannan ciwon Mara.
[
♡ MAGANI CIWON MARA MAI ZAFI ♡
O tsamiya
O habbatussauda
O zuma
Idan ciwon Mara yayi tsanani sai Ku samo wa 'yannan Ku tafasa
tsamiya mai kyau da habbatussauda sai Ku ringa diba kuna sa
zuma a ciki kuna sha shi ma za'a sami waraka insha Allah.
[
(⌒MAHADIN GYRAN GASHI⌒)
wannan hadi zai tai makawa mace wadda gashin ta yake yawan
lalacewa, domin kuwa gashinki ba shi ba karai rayewa zai rinka
laushi kuma ya Kara tsaho idan har kina San kada ya lalace kina
iya samun wannan kiyi amfani dashi.
¹ ganyen Kai da magarya
Ki da kashi kina yin amfani dashi wajan wanke kanki wanke gashi
da shi, yana kara karfafa gashi ya kuma hanashi zubewa ko kuma
ki nemi:
¹ danyen kwai 2
² sabulun salo 3
³ garin shanmar
A fasa kwai amma banda kwan duwar farin kadai Zaki yi amfani
da shi, sai ki zuba sabulun salo a ciki, ki matse ki zuba garin
shammar a ciki sai ki wanke Kai da shi idan har kina yin wannan
hadin lai-lai kanki zai yi gashi mai kyau insha Allah.
(
◇☆ ZUBEWAR NONO ☆◇
⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa
Wasu matan daga sun yi haihuwa daya
Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina
san yin maganin wannan matsala sai ki nemi .
〇 habbatussauda
〇 hulba
〇 alkama
〇 gyada
〇 ridi
〇 danyar shinkafa
〇 busasshe karas
Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i
wane lokacin kina amfani da wannan hadi
♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡
tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan
nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-
tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .
づ albasa madaidaiciya
づ zuma
づ garin gero
づ madara
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da
ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye
ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara
na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe
albasa nan ki sha .
Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.
Wannan hadine da zai gyara miki nono
⊂GYARAN NONO ³ ⊃
Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi
wannan hadin domin samun waraka.
□ aya
□ gyada
□ ayaba (plantain)
◎ alkama
◎ madara
Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki
sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka
ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban
garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa
madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono domin wannan hadin
ne Wanda sai kisha mamaki .
(
✿ฺ´HADIN CIWON SANYI`✿ฺ
ᕙᕗ hulba
ᕙᕗ bagaruwa
ᕙᕗ man habbatussauda
Yadda za'a yi shine.
A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya dan huce sai a
zauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda
za'ayi matsi
Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance
MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da
ni'ima ga mace.
{
○ TSUKE GABA DA BAGARUWA ○
Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na
son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon
ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.
╥╥╥╥NI'IMA GA MACE╥╥╥╥
ni'ima a wajan mace ba karamin taimakawa mata take a gidan
miji ba domin idan kina da ni'ima Zaki birge maigidanki idan kina
San hakan sai kiyi wannan hadin.
❐ zogale
❐ dabino
❐ kwakwa
❐madara
❐ zuma
Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma
kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka yayi
sanyi bayan kungama sallar mangariba sai ku sha.
❉LEMON TSAMI❊
lemon tsami na daya daga cikin ya'yan itatuwa da jama'a suke
amfani da shi wajen yin abubuwan da dama.
lemon tsami na da matukar muhimmanci ga dan Adam
musamman ma wajen
→ gyara fuska
Saboda haka muka kawo
Amfani dashi domin gyaran fatar fuska.
➽ lemon tsami
➽ zuma
➽man zaitun
Ki Debi Rabin cokali ruwan lemo tsami da kuma Rabin cokali
zuma sai a kwaba su, daga nan ki shafa a fuskarki na tsawon
minti ¹5 sannan ki wanke da ruwan sanyi idan kina da fata mai
gautsi to Zaki iya hadawa da man zaitun idan kuma fatarki bata
da shi kada kisa man zaitun.
HADIN GYARAN FATA DA NONO
wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau
musamman fatar fuska
❁ nono kindirmo
❁ lemon tsami
Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da Rabin cokali nono
sai ki kwaba sosai bayan haka sai ki shafa a fuska na tsawon minti
³0 kafin ki wanke
─▽─AMFANI╭╮KUR-KUR─▽─
yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki hakan nema ya
saka muka gane muku wannan hadin na gyara jiki.
ヮ kurkun
┌┐dakakkiyar alkama
┌┐man zaitun
Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar
alkamanki, sannan ki hada da man zautun daga nan sai ki shafa a
fuskarki ko a jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke fuskarki
ko jikinki da ruwan dumi..
◉ AMFSNIN MAN KWA-KWA ◉
¹ Taushin fata - Ana iya shafawa kamar man jiki a shafa a ko'ina
har wuya
² man fuska - Ana shafawa a zagage kwayar Ido da shi yana
maganin bakin da ke fitowa zagaye Ido yana kuma maganin
tamushewar fata na tsufa.
³ Ana shafa man kwakwa kadan a jikin auduga a goge fuska da
shi yana gagawan cire kwalliya da ta dankare a fuska mata.
⁴ yana Hana fashewan lebe musamman a lokacin sanyi
⅝ yana gyara gashin mata yana sasu Kara karfi yana kashe
amosani sannan yana karshe kwarkwata.
6 Ana iya hada man kwakwa da sugar a murza a fata sannan a
wanke da ruwa da sabulun yana sa fata yayi laushi.
❀AMFANIN KABEWA GA MACE✿
¹ a markada kabewa da goba da ayaba a tace a dinga sha ruwan
jifa-jifa yana maganin gajiya da saurin kosawa, sannan yana
taimakawa matuka yayin bukata ko sha'awa.
² a cire hanzar nan ta kabewa a zuba a ruwan zafi, babban kofi
daya a rufe , bayan hanzar ta jiku sosai sai a tace a zuba zuma
cikin cokali cin abinci uku a kada har sai ya hadu shi ma a shayen
shima yana taimakawa matukar wajen ni'ima da Karin kuzari.
MAZA ! ➽➽ MAZA !!
▽RASHIN╭╮KAURIN GABA▽
idan namiji yana fama da rashin kaurin gaba ma'ana mazakuta ko
tsayi sai yayi wannan hadin domin samun lafiya.
〇 DABINO
⊙ NONO
asamu dabino abare a cire kwallayen sai a hada da nono abarshi
ya kwana har yai tsami sai me fama da wannan MATSALAR ya
dinga wanke gabansa dashi
Akwai wata jijiya a jikin gaban namiji Wanda take bukatar abu mai
tsami
Wannan hadin yakan bata damar samun kuzari hadida karfi
hadine da yake Kara
⇨ KAURI
⇨ GIRMA
⇨TSAYIN GABAN NAMIJI
ya kuma sanya gabansa kumbura a lokacin da sha'awar ta motsa.
Amma ka yarda Allah shine mai bada lafiya
Akwai Wanda halicce haka Allah yayi ka
⊂(・SAURIN KAWOWA WAJEN JIMA'I・)⊃
Shima sai yayi hadin irin na farko
◎▼◎KARFIN MAZAKUTA◎▼◎
domin samun karfin gaba wannan hadin Wanda ko da mutum ya
tsufa zai iya yi
Tsami lafiya da yarda Allah
¹ habbatussauda cokali 1
² danyen kwai 3
Kanemi garin habbatussauda cokali ¹ sannan kasamu ruwan
danyen kwai 3 sannan ka gauraya ka soya kada ya gama soyuwa
ka rinka ci..
=xDADEWA ANA JIMA'Ix=
Idan mutum baya da dewa akan matar sa ko once maigidanki
baya dadewa yana jima'i sai kiyi masa wannan hadin
Idan kina so ya rika dadewa a kanki kuna jima'i to yi masa
wannan hadin ki sha mamaki.
✎ cucumber (gurji)
✎zuma
Ka samu cucumber ka markada sai zuma me kyau ka matse a ciki
ka rinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima'i baka zubar
da maniyyi ba.
________________________________
Bita zai-zai
(⌣̀_⌣́) GIRMAN HIPS (DUWAWU) KUGU (⌣̀_⌣́)
Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo
sha'awa tare da tayar da hankalin maigida idan ya kallo Uwargida
musamman idan tayi kwalliya da matsasu kaya masu nuna jikinta.
Shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wacce Allah
yakan halicci dan Adam da ita idan kina San samun kugu
duwawunki ya girma ki yawaita cin
⟲ abarba
⟲ ayaba
➽gwanda
➽kankana
➽ zuma
➽madarar
A kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa,
sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan
hadin Zaki sami hips duwawunki ko ince kugu.
(⌣̀_⌣́)KINA IYA WANNAN SHIMA(⌣̀_⌣́)
shima wannan hadin yana karawa mace duwawu
✜ zogale dafaffe
❑ ganyen alayahu
✱ tumatir
✺ albasa
Yi kwadonsu ki rikka ci idan har kina wannan samfur na hadin
tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato
ne sosai
________________________________
Bita zai-zai
☞GARGADI
kada mutum yabari wajen amfani da shi ya shiga Ido
Domin a kwai matsala idan ya shiga Cikin Ido
(´・_・`)HUMRA TURARE(´・_・`)
humra turare ne Wanda aka samo asalinsa daga (larabawa)kuma
(bare Bari )suka dauka a matsayin kwaikwayo al'adar
Humra na dauke da sinadari mash kamshi Ana kuma hada shine
da saiwoyi da nau'in na turaruka daban-daban.
✽ ruwan turare
❀ madarar turare
✢ ambir (gwayar shi)
❁ garin sandal
❉ garin humra
❊ garin soyayyen kaninfari
✾ mahalan (gari)
Yadda ake hada bakar humra za'a sami ruwan turare a zuba
masa nikakken ambir sai a kwai garin nikakken tankadadden
sandal da garin humra da soyayyen garin kaninfari da garin
madarar turare irin nau'in da ake bukata a zuba zai iya
kasancewa fiye da daya ko fiye idan sun had sai a zuba a cikin
kwalabar turare a rufe.

MATSALOLIN MATA

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
.
.

Post a Comment

0 Comments