INDAI ULCER CE KOWACCE IRI GA MAGANIN TA FISABILILLAH:
DON ALLAH IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA.
Ciwon gyambon ciki (ulcer) ciwo ne mai zafi a cikin rufin ciki wanda shi ake kira da (Gastric ulcer)akwai kuma peptic ulcers wanda shine rauni wanda yake faruwa ga karamin hanji ko kuma cikin ciki(babban hanji).
Hakan na faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dame narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.
YADDA ZAA MAGANCE WANNAN CIWO:
🍂-Peptic ulcers
🍂-Gastric ulcers
🍂-Stomach ulcers
ABINDA ZAA NEMA:
1. Ayaba guda 3
2. Garin habbatussauda
YADDA ZAA HADA:
Da farko zaka samu Yaba masu dan girma guda 3 sai a bare a rika dangwalar Garin habbatussauda din nan ana ci ahaka har a cinye guda ukun,kuma ana ci ne da safe kafin a karya.
Tsawon sati 4 insha Allah dukkan wahalar da ulcer take baka zaka rabu da ita.
Allah yasa mu dace
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
LIKE AND SHARE
0 Comments