TSARABAR MA'AURATA:
WANNAN HADIN MAGANIN YANA MAGUNGUNA KAMAR HAKA:
🤰🏽: GARGADI: banda mai ciki : 🩸
☕ ciwon sanyi ( maza & Mata ).
☕ kaikayin gaba.
☕ kankancewar azzakari.
☕ saurin inzali.
☕ ciwon mara.
☕ al'ada tana wasa.
☕ Wanda ya bar ISTIMNA'I zai iya shan magani.
☕ rashin haihuwa.
🍉 wannan hadin ma'aurata zasu iya Sha.
🍉 masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku.
🍉 yara daga kan shekara 7 zasu sha.
🍉 KANKANA: kwallo daya.
🍉 GARIN HULBA KO YA'YAN HULBA. cokali 5.
🍉 KUSTUL HINDI cokali 2.
🍉 RUWA ( LITA 4 ).
🍉 YADDA ZA'A HADA SHINE:
Za'a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita 4, sai a zuba sauran kayan hadin:
Za'a dafa tsawon 15 minutes sai a sauke ya huce.
Za'a sha ☕ Kofi shayi daya kowanne safe kafin cin abinci DA yamma bayan cin abinci DA 1 hour.
HADIN MAGANIN NA BIYU:
🍉 Hulba
🍉 Zuma
Sai a tafasa hulba Ana zuba Zuma cokali 4 Ana sha safe DA yamma Kofi daya.
HADIN MAGANIN INFECTION NA TSARKI: KUMA YANA MATSI:
🍉 Zuma. Cokali 10
🍉 hulba. Cokali 5
🍉 bagaruwa. Cokali 5
🍉 gishiri cokali 1.
🍉 magarya cokali 5. KO ganyen magarya.
Za'a dafa duka tsawon 30 minutes kina zama ciki tsawon 15 minutes.
Wannan hadin yana maganin :
🌿 SANYI NA MARA🌿 MATSI 🌿 NI'IMA.
SHARE ☕
🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
0 Comments