Amfani Da Fiya ‘Abocado’ Na Kara Kyan Fatar Jiki:


Amfani Da Fiya ‘Abocado’ Na Kara Kyan Fatar Jiki:

🍈 Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and galactose wanda suke kare mutum daga kamuwa da ga cutar cutar siga.

🍈 Shan Fiya na taimakawa mutum wajen samun cin abinci yadda ya kamata.

🍈 Fiya na kare mutum daga kamuwa da cutar ri da kuma cutar zuciya.

🍈 Fiya na kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.

🍈 Fiya na da wani sunadarin da ake kira ‘Potassium’ wanda ke taimakawa wajen rage ciwon hawan jini a jikin mutum.

🍈 Fiya na kara kyan fatar mutum.

🍈 Fiya na kare idon dan adam daga cututtuka.

Fiya na da sinadarin bitamin A da B wanda ke kare mutum da ga kamuwa da cutar daji da kuma sa jikin mutum warkewa da sauri idan an kone.

Shan Fiya na kare mutum daga tsufa da wuri: Piya na da wata sunadarin da aka kira Danthophyll wanda yake kare jikin dan adanm daga tsufa da wuri.

____________________________________
Copyright: Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments