✿ Hanyoyin Guda 6 Na Yiwa Maza Tarko. ✿
Mata da dama ba rashin kyau ko halitta bane ya hanasu samun miji ba. Wasu ba rashin tsafta matsayi ko asali bane matsalar su na rashin samun miji. Wasu babban matsalar su shine na rashin iya mu'amalar da zasu iya jawo hankalin mazan har suce suna son su da aure.
A wannan darasin ga wasu Hanyoyi 6 masu sauki da duk budurwa zata iya amfani dasu wajen yiwa maza tarkon da zasu fada tsumdum na soyayyansu.
1: Sallama: Muddin zaki samu taron maza ki musu sallama cikin natsuwa dole sai kin dauke hankali wani daga cikinsu yaji yana sonki.
Kada ki shiga taron maza da gadara da isa kina takama bazaki yi sallama ko gaisuwa ba.
2: Kwalliya: Yana daya daga cikin tarko mafi sauki dake kama maza.
Sai dai wasu mata sun dauka yi kwalliyar da zai fitar musu da tsiraicin su shine abunda zai jawo hankali maza. Shiga na tsiraici zai iya jawo miki masoya ne amma ba manema ba don haka shiga na mutunci shine abunda ya dace da duk wata macen da take son yiwa maza tarkon da zasu yi saurin fadawa.
3: Sauƙin Kai: Maza suna son ganin mace mai sauƙin kai ba mai ɗagawa ba.
Cikin saukin kai zaki iya yin wuf dana miji cikin sauƙi. Kada ki sake ki shiga cikin maza kina nuna musu isa da gadara, mata masu irin wannan ɗabi'a basu cika dauke hankalin maza sai ma su jawowa kansu mazan da zasu nuna musu iya kansu.
4: Murmushi: Kada ki maza mai yawan murtuke fuska da zaran kin hadu da maza wai ke nan mai aji. Wannan yanayin yana korar maza ne ba jawo su yake ba komai kyau ki.
Fara'a na hankali a lokacin da kike tare da maza shine mataki na yiwa maza tarkon soyayya da zasu iya fadawa cikin sauƙi.
5: Hada Ido: Idan kina son ki kama namiji cikin sauƙi to kiyi kokarin hada idanuwa dashi kamar sau uku a lokaci ma bambamta tare da duk hada idanuwa ki rakoshi da murmushi.
Kada ki hada idanuwa na miji ki kafa masa ido. Ko ki murtuke fuska. Satar kallon sa zaki rika yi kada kuma ki kauda idanuwanki har sai kun hada.
6: Natsuwa: Maza basu son mace mai rawan kai, mai yawan surutu, mai tsalle tsalle. Muddin kika shiga cikin maza to ki tabbatar kin natsu. Babu zaro maganar da bai dace ba. Kada kuma ki shiga abunda ba a saki ciki ba. A hakan ne maza masu natsauwa da neman macen aure tagari zasu fada tarkon ki.
Da fatan yan mata zasu yi amfani da wadannan matakan domin samun mazan aure. Muna yiwa yan matan mu fatan samun maza na gari.
.
_Ayi shere wasu su karu_ ↪️
~_________________________~
👁🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA:
☞ *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki_*
•
☞ *_Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa_*
•
☞ *_Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba_*
☞ *_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
.
☞ _*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_
☞ _*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
_*Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za'a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria*_
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
0 Comments