MAGANIN CIWON MARA:



• ═─✿MAGANIN CIWON MARA ═══─✿:

•  
*_MAGANIN CIWON MARA_*

_1️⃣---- asamu Garin maraimiyya (Sega / savia) da turanci._
_cikin karamin cokali daya azuba acikin tafasashshen ruwa kofi daya abarshi yayi kaman 15mint se a tsiyaye adinga sha safe da yamma insaura sati daya afara haila._

_2️⃣: asamu gauta se a shanya ya bushe ajiqashi asa tsamiya da zuma se adinga sha tun sauran kwana uku kafin zuwan haila tana sha harta gama._

_3️⃣: asamu ya"yan habbatussauda se atafasashi ana sha da zafi kaman tea. Rabin kofi daya sau biyu ayini inhaila tafara zuwa se asha sau uku._
.
_4️⃣-Zaki samo *garin habbatisauda garin hulba garin kusdul hind, Garin Albabunaj kirfat* sai kirika tafasa karamin cokali kitace kizuba *Khal tuffa* cokali uku kihada da *zuma* ko *madara* kisha._
.
_Ayi shere wasu su karu_ ↪️
~_________________________~
_👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

 ☞ *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki_*
 ☞ *_Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa_*
☞ *_Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba_*

☞ *_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
.
☞ _*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_

☞ _*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_

_*Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za'a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria*_

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments