❒ ✿・❀ *TSAYA KIJI SIRRIN A SAMA* ❀・✿ ❒
(︶ ︶) *GYARAN NONONKI AMARYA /UWARGIDA* (︶ ︶)
■■■■■■■■■■■■■■■■■■■
*❍・DUNIYAR ✪✪ ℳA'AURATA・❍*
❀ *_sirrin ❍ rike ❍ ℳiji_* ❀
*✆ WhatsApp*
*☏+2348037538596*
♜ *www.Sirrinrikemiji@gmail.com*
♜♜ *www.sirrinrikemijinki@yahoo.com*
*_YAYA AℳARYA/UWARGIDA ZATA GYARA NONONTA A RAYUWAR AURE_*
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*to abinda Zaki farayi shine ki fahimci ( NONONKI ) yaya yake wato ( shape ) dinsa da kuma rigarsa ( brezy )da Zaki sa.*
♜ _akwai mai mango nono mai Kama da mangwaro ( shine wanda kansa yake kallon sama ) irin wannan nonon Baya zubewa da wuri irin wannan bata shan wahala gyara._
♜♜ *_sai kuma mikakke ( shine zakuga kallon gaba wato ( straight ) gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa kuma me wannan tarin ka shan ( kunun alkama musamman idan sun Fara kwanciya )_*
♜♜♜ *Akwai nono mai kallon gefe zakuga akwai nisa sosai a tsakanin nonuwa biyun kuma nonon har ya kusa shiga hammata irin wanna nonon ma yakan Dan kwana biyu bai zube ba.*
_mai irin wannan nonon dole ta rinka amfani da rigarsa ( breziya ) din da keda kwaba tsakanin biyu na ( brezy ) Amma saurin Kala guda biyu na farko zasu iya amfani da rigar nono wanda kawai zatayi musu ( dai dai kawai ) Amma ba'a son mace ta rinka saka Riga ko rigar nono wanda ya matse Mata nono saboda zai rinka danne ginshikin nononta ya fadi. Ku rinka siyan ( breziya ) mai dadin hannu da Baya saboda yafi bada taimako fiyeda mai siraran hannu da bashida fadi._
■・・ *GYARAN NONONKI* ・・■
*☏+2348037538596*
♜♜ *www.Sirrinrikemiji@gmail.com*
♜ *www.sirrinrikemijinki@yahoo.com*
*KO wanne ango yana da burin auren mace wanda nononta suka ciko budurwa ce ko bazawara saboda muhimmancin da suke dasu a wajensa to Amma mata da yawan nononsu yana yamutsewa sai dai su tasoshi da rigarda aka tana dar masa ( wato rigar nono ) shiyasa wasu angwayen Tun Daga Daren farko suke tunanin anyi musu dabaru ba yarinya suka auraba.*
*_TO gaskiya wasu matan suna iya kokarinsu don ganin sun fita kunya koda kuwa lokacin amarci ne abinne yake fin karfinsu ko sun rasa INGANTATTUN MAGUNGUNA ko kuma dama nononsu ba mai gyaruwa bane sai dai kawai ya Dan girma Amma yana kwance haka dai ba yabo ba fallasa wasu kuma dama basa farawa saboda basu san ta ina zasu faraba sai su hakura da wannan su Duba Wata hanyar da zasu dauki hankalin angon._*
*✿♜♜・GYARAN NONONKI ・♜♜✿*
*☏+2348037538596*
✪ *www.sirrinrikemijinki@yahoo.com*
✪✪ *www.Sirrinrikemiji@gmail.com*
_YANZU ga wani hadi wanda tuntuni matan birni da kauye suke amfani dashi wannan zakiyine idan kinga nononki ya zama ( kankani ) kinaso ya ciko kamar balam-balam to ki gwada._
☛ *_ZAKI shanya aya ta bushe saiki hadata da garin alkama da farar shinkafa da aya da gwada duk ki jikakasu ki markade sai ki tace ruwan sannan ki sake dorawa a kan wuta sai ki saka sauran kayan hadin wato Zuma da madara ko da ta garice saboda yayi kauri kina juyawa a kan wuta Daga yayi Dan kauri kadan sai ki juye kina shan sa kullum Sau 2 a Rana._*
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*❒・✿ GYARAN NONON AℳARYA WAJAN KWANCIYA ✿・❒*
*☏+2348037538596*
*❀ Sirrin rike ℳiji ✿*
*_GYARAN NONO A WAJEN KOWACCE ℳACE KASHI ( 3 ) NE_*
꒦໊ྀʚ꒦໊ི *_akwai nonon da ya kwanta akeso su tashi su tsaya"_*
⊃━☆* _akwai kanana anaso su Kara girma_
⊃━☆* *akwai kuma wanda girma sukayi da yawa anaso a rage su*
*Kuma Yanzu zamuyi bayani a kan tsayuwar nono da kuma girmansu*
╦╦╦╦╦╦╦╦╦╦╦╦╦╦═╦╦╦╦
・.◤ *akwai yawan tsalle-tsalle*
・.◤ *akwai yawan kamasu*
・.◤ *wani kuma nonon haka yake yana da tsayi dama dole yayi saurin kwanciya*
・.◤ *sai kuma shekaru ( age )*
̿ /'̿'̿ ̿̿ ̿ ̿'̿ *MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA* /̵͇̿̿/'̿'̿ ̿
*☏+2348037538596*
*❐ RAYUWAR AURE ❐*
Д` _akwai halitta Wata dama haka Allah yayita nonon ta kanana ne._
Д` _akwai kwanciya a kansu_
Д` _akwai daurin kirjinki da zani_
Д` _akwai saka matsatsatsiyar Riga ( breziya )_
━━━━━┳━┳━┳━━━━┳━┳━┳━
● *YAYA ZA"A GYARA NONO KANANA?* ●
*☏+2348037538596*
*❍ duniyar ma'aurata ❍*
*_IDAN nononki kanana ne kina so suyi man ya kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki_*
❍ cukwul
❍ garin alkama
❍ aya
❍ nonon saniya
❍ madara
❍ garin hulba
_Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan Kiyi wankan._
*( MATAR AURE DA BAZAWARA & BUDURWA )*
❀━━━━━━━━━━━━━━━━━━━❀
*✿・・KWANCIYAR NONO・・✿*
*☏+2348037538596*
*✰ SIRRIN RIKE MIJI ✰*
*✰ RAYUWAR AURE ✰*
_Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi_
♜ hulba
♜♜ ruwan dumi
*ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya sanyi kauri kar yayi ruwa sosai, sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi, kin so kwanciya sai ki shafa, ki kawo ( breziya ) damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da ruwan dumi, shima wannan ( matar aure zatayi )*
✿▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒✿
0 Comments