Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
matar da take lafiya Qalau idan tayi wannan allurar idan har ba Allah ya tsareta ba zata iya kamuwa da wayanna matsalolin;
1. Yawaitar Zubar jini akai akai, ko kin daukewarsa gaba daya.
2. 'Daukewar jini gaba daya.
3. Rashin haihuwa har abada.
4. Sanya Breast Cancer.
5. Yawaitar Fitar Ruwa a gaban macce.
6. Matsalar kasusuwa (bone thinning) da sauransu.
Bayan wannan Allurar akwai maganin da ake sha hadi da wata roba da ake sanyawa.
Hakika bincike ya nuna duk abinda wannan allurar ke Sanyawa suma sukan haifarda matsalar.
Akwai hanyar da Musulunci yazo da ita, Itace ta yin azallo (namiji ya janye al'urarsa a lokacin da zaiyi inzali), Wannan itace hanyar da sahabbai (RA) sukayi.
Bayan sa akwai wani na musulunci wanda An tabbatar baida Side Effect Sai dai Kuma ayi min afuwa ba zan fadesa ba saboda dalili na shari'a.
Ina Fatan Iyayen mu mata Zaku kula da kyau, na farko ki dubi haramcin abin, sannan ki dubi cutarwar da zai iya janyo miki ki hakura da shi.
Ina Fartar Yanda na Isar muku da wannan Sakon Kuma Zaku isar a duka contect da Groups domin duka mu amfana, a guji cenja wani abu na wannan rubutu don Allah, Amana.
Masu neman Haihuwa Allah kabasu, Masu Ciki kuma Allah ya Sauke su lafiya.
0 Comments