*CITTA,KANUMFARI DA ZUMA*
🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧅🧅🧅🧅🧅🧅🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯
........ ...............................................
☏+2348037538596 or ☏+2348066627317
cutukkan da citta ke magani,daga bisani muka zakulo da dimbin alfanon kanumfari.Ita Zuma ta kasance sha kundum,shi yasa muka za6i ta kasance mahadi na wadannan magunnan.
Citta da kanumfari dukkanin su tsirran itatuwane masu matukar faida sai dai kuma kowace da irin amfanin da take dashi.Amma idan aka hadasu,ma'ana a sanya karamin cokali daya na garin citta,a sanya rabin karamin cokali na kanumfari a gauraya a cikin Zuma karamin gongoni sai a tafasa amma kada a bari zafin wuta yayi yawa ta yanda zafin zai iya kashe enzyme din wannan zumar,ya zamo bata yi amfani ba kenan.Sai a kula.
Idan an tafasa za a safke sai a sha cokali daya babba bayan an ci abinci.Dukda yake yanda ake sha ya danganci lalurar da ake son a magance.
Wannan hadin zai zamo wani magani mai karfin gaske da zai warkarda dimbin cutuka kama daga na sanadin kwayoyin bacteria, da virus.
Ga kadan daga cikin su :
1-maganin tashin zuciya.
2-cutukkan ciki
3-tari kamar mai alaka da sanyi,
Yawan atishewa,
4 Zubar majina daga hanci,
5 ciwon kirji,
6 Tsanin ciwon jiki sanadin zazza6i da yawan tari a lokacin sanyi da ciwon kai,
7 Kaikayin makogaro,ciwon makogwaro da yawan kakin majina.
8 Tarin asma,
9 Cutukkan baki,kurajen baki da,ciwon hakora.
10 Kabewar ciki,yawan kumbyrin ciki,da gyatsa,
11 kariya ga cutukkan daji,
12 karamcin cin abinci,
13 Inganta lafiyar hanta
14 rage radadin gyambon ciki,
15 Ciwon arthritis,
16 yawan damuwa,da rashin samun isashen bacci gami da samun karfin jiki.
17.samun sinadirrin vitamin C dake taimakon garkuwar jiki masu karfin gaske da zasu yi yaki da kwayoyin cuta musamman na virus.
18 maganin kaikayin ido da fata da kuma kunnuwa.
19.zafin ciki,basir na ciki dana dubura.
21.ciwon Mara a lokacin ala'ada.
22.rage zafin mahaifa.
23.da kuma Karin lafiya ga jiki.
*Sai dai a kula mace mai juna biyu da mai ciwon koda da kuma mai ciwon sugar,kada su sha har sai sun samu umurnin yin haka.*
0 Comments