▆█❀▆▆█✿▆▆█❀▆▆█▆█❀▆▆█✿▆█▆
🥒 YAR......MAI...GANYE....🍂
🌿 da kanki zaki inganta lafiyar ki uwargida 🍃
🍃 SIRRIN 🌏 RIKE 🌏 MIJI 🍃
*_Islamic medicine research_*
*✆ Wɧat ﻯApp*
☏+2348037538596
═══════════════════
*AMFANIN HABBATUSSAUDA DON MAGANCE KOWACE IRIN MATSALA:*
habbatussauda tana da amfani sosai don manzon Allah(s.a.w) yace nahore ku da habbatussauda, don tana magance kowace irin cuta in banda tsufa ko mutuwa malaman duniya sun tabbatar,da cewa tana maganin kowace irin cuta.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
▣ GAMSAR DA MIJI A WAJEN KWANCIYA SHINE ZAMAN AURENKI ▣
🍯 Zuma farar saka.
🎗farin miski.
Ki hadesu ki tace da abin tata, sa ki dinga dangwala da auduga kina matsewa a gabanki da daddare ko ya rage awa daya kafin saduwa.
Wanna yana jawowa mace dadi.
✿◦LALACI WAJEN KWANCIYA ◦✿
lalaci a wajen kwaciya da miji ba karamar illa bace a cikin rayuwar auratayya,
➜ ko mace taji bata Sha'awa.
➜ ko mace taji ta a bushe kamas.
➜ ko ta dinga jin Zafi in an sadu da ita.
➜ ko kuma mace Daga namiji ya taba ta taji kamar ta mutu.
➜ ko kuma ayi amfani da mace tace bata ji komai ba.
➜ ko gabanta ya matse.
Wata har yankewa takeyi.
Duk kuma wannan na faruwa ne ta sanadiyar rashin kula da Kai da rashin sha abinda yake Akwai.
IRIN WANNAN SAKACIN DA MATA SUKE YI SHI YAKE JAWO IRIN WADANNAN MATSALOLIN.
amma ba Zan bar Ku haka ba Zan taimaka muku da wasu Daga cikin magunguna irin wadannan matsalolin.
⇛ Rashin ni'imar mace yana jefa ta a cikin irin wanna.
⇛ ga kuma sanyi a jikinta.
☛ wata kuma basur ya cinye ta ya danne Mata ni'imar.
☖ BASUR DA SANYI SUNA DA ILLA A GURIN MACE ☖
BAYANI AKAN CIWON BASIR(dan kanoma)
Kamar dai Yadda kuka sani Wannan Ciwon Yana Addabar Maza da Mata, In shaa Allahu zamuyi bayanin wannan Ciwon.
◆☛☘ MAGANIN BASIR ☚◆
Idan basir yayi tsiro Ana samu danya, zait lauz, a kwaba shi da danyan kwal egg a dinga
turawa a cikin dubura, yana kashe basir mai tsiro ,kuma yana konar da basir da yake toshe bakin dubura.
◆☛ CIWON BASIR ☚◆
a samu ganyen riyhan busasshe sai a daka shi yayi laushi sannan a samu man zaitun ko
habbatussauda sai a kwaba a rinka cusawa ta dubura.
Za a yi haka sau biyar a yini daya.
☆▽ 2 ▽☆
A samu shibtu a rinka hadawa da Zuma ana sha a kuma rage kadan a rinka cusawa a dubura.
a dinga shan habbatussauda safe da yamma
Ko zuma
man zaitun
Suna magani basir
☘ 3. 🍃🌿
A samu za'afaran a daka shi a hada shi da kwaduwar kwai egg danye a rinka sha safe da yamma.
🥒🍃 4
A samu wadannan mahadan
⇛ fulful
⇛ citta
⇛tafarnuwa
⇛gishiri
Sai a daka su waje daya a rinka dibar cokali daya ana hadawa da Zuma Ana sha sau daya safe da yamma.
da yawa mutane suna kasa banbancewa meye basir,da yawa mutum daga yaji cikinsa yana kugi ko yana ciwo sai yace basir yana damunsa, amma da yawa wasu cututtu suna kama da basir kuma yana cutarwa da yawa, yakan sa sha'awar mutum ta bangaren jima'I ta dauke, ya kansa ciwon ulcer domin yana hana cin abinci, yana kuma kawo wata cuta wadda ake ce wa (sha'awatul-kaziba), shine
mutum daya fara cin abinci sai yaji ya koshi.
▩・ *MAIDA TSOHUWA YARINYA* ・▩
duk matar da take son gabanta ya matse kofar ta zama karama kamar na budurwa, sai a samu ya'yan bagaruwa da ganyenta a tafasasu a rinka zama cikin ruwan ta yanda zafin ba zai cutarba, anaso kullun ayi hakan sau daya insha Allah zai matse ya zama karami,kuma koda akwai wasu kuraje masu
fitowa sunayin kai-kai duk zasu mutu da ikon
Allah :
wani hadin kuma: shi wannan hadi za a tanadi kayayyaki kamar
haka:
🍉- kankana mai zaki
🍍 abarba mai kyau
🍠 gwanda mai kyau
🍎 apple(mai ja sosai)
🥛 madarar ruwa(luna ko peak)
🍯 zuma
wadannan kaya zaki hadasu guri daya sai ki
markadasu, kitacesu,sai ki saka suga ko
mazankwaila ki rinka sha wannan hadin yana da kyau sosai musammam ga amare ko masu niyyar yin aure wani hadin kuma: zaki samu ya'yan hulba sai ki sami karanfani
da kuma ya'uan habbatulbaraka da kuma zuma dukkansu cokali bibbiyu 2 zuma kuma cokali hudu 4 sai ki dafasu su dahu sai ki sauke inya huce sai ki rinka sha kina kuma kama ruwa dashi yanada kyau sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✿ *DON KARIN SOYAYYA TSAKANIN MATA DA MIJI DA KUMA MOTSA SHA'AWA:* ✿
☛- zaki samu nikakkiyar alkama cokali biyar 5
☛- ki samu garin dabino cokali goma 10
☛- ki samu garin farar shinkafa cokali biyar 5
☛- ki samu garin sha'ir cokali biyar 5
☛- ki samu nonon akuya
idan kika hadasu guri daya sai ki samu zuma mai
kyau sosai sai ki barshi yayi kwana uku 3 sai ki
daukoshi ki dafashi inya dahu sai ki dinga sha, ki
jaraba ki gani yanada kyau sosai,musamman
larabawa suna amfani dashi sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❍ *GA WANI HADIN DON MATSEWAR GABAN MACE* ❍
wannan hadin ana yinshi shima don karin ni-ma da kuma matsawar gaban mace,kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki,sannan kuma yana sa gaban mace kamshi sosai wannan hadin angwada amfani yana aiki sosai kayan da ake bukata sune:
▩- lemun tsami
▩- zuma mai kyau
▩- raihan
yanda ake yi shine: zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk wani lungu da sako na gabanki ciki da waje,yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
■・ *YANDA GABAN MACE YAKE:* ・■
mafi yawa daga cikin mutane basu san
yanda gaban mace yake ba balle su san cewa
akwai wani waje da ake kira majiya dadi, kuma sanin hakan yana da muhimmanci domin duk macen da tayi sa'a mijinta yana tabo mata wannan wuri(majiya dadi) to zata ga son da yake mata yana karuwa dari bisa dari(100%) itama haka zata ji tana kara sonshi sosai
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
▼ *MATSALAR CIWON SANYI GA MACE 1* ▼
Ana samun tafarnuwa abare ta sai a dauki daya Ayi matsi da ita a gaba.
Idan an wayi gari asamu garin HULBA a tafasata sai mace ta zauna cikin ruwan idan ya dan huce.
Ayi haka har kimanin kwana 7 amma shi na
tafarnuwa za'a yi ko sau 2 ko 3 ya isa 2 Dangane da magance ciwon sanyi asamu
❀ hulba
❀ Bagaruwa
▣ man habbatussauda
Yadda za'a yi abine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai azauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi insha Allah yazo daya daga cikin wadannan magunguna da
akayi amfani dashi zai magance matsalar ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace in kuma akwai zai karasa wasu nau'in na magance matsala rashin sha'awa da kuma karawa mace ni'ima shine asamu.
✿ *NONON RAKUMI*
➽ *GARIN RIDI*
a hadasu guri daya a rinka sha 6
Asamu lemun tsami a yankasu sai a saka shi
cikin ruwan zafi idan ya jika sossai sai a fiddo lemun yakkakken da aka saka cikin ruwan zafin a dinga wanko kowane lungu da sako na farjin mace sannan ruwan sai a Kama ruwa dasu.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
▧ *MATSALA KAWOWA DA WURI GA MAZA* ▧
watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi
♜ cucumba gurji
♜ zuma
zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda
maigida yaji dadin sha:
☆ミ+2348037538596
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿
0 Comments