YADDA ZAKI HADA MAGANIN HIPS ( GA MATA ):



sirrin ↭rike↭miji
☏+2348037538596

Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda ita tafi cancanta data samu hips domin daukar hankalin oga kuma yana kara saka namiji yaji ya gamsu da matarsa Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?

Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa kiba ita wannan batada matsakar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.

Akwai kuma mace wacce take batada kiba amma tanada breast (nono) sosai to irin wadannan zaka samesu basuda wadataccen hips irinsu sune ya kamata surinka kokarin amfanida maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa ana samunta da hips itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hipsNTo idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyoyinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi nasara
*௹ HIPS ௹*
(1) Kisamu dankali 🍠 na hausa ko na turawa 🥔 ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak 🥛sannan ki zuba zuma 🍯 ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Ako wanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace.

(2) ko kuma ki samu kankana 🍉 ki yanyankata da gwanda 🍠 itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) 🥒 shima haka da tumatur 🍑 ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya
ki tace ruwan kinasha sau2 a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.

Post a Comment

0 Comments