Tambayoyi da korafi yayi yawa dangane da saurin inzali (premature ejaculation) shine dalilin maimaita wannan rubutun.
MENENE PREMATURE EJACULATION ?
premature ejaculation is the inability to delay ejaculation for more than one minute after penetration.
Ma'ana
Saurin Inzali ko kuma saurin kawowa wanda bazai wuce minti guda daya ba.
SO, HOW MANY MINUTES OF SEX ARE ENOUGH, AND HOW MANY ARE TOO FEW ?
1- sex that is “too short” lasts one to two minutes ( mafi karancin jima'i shine wanda yake farawa kuma yake karewa iya minti daya zuwa biyu )
2- “adequate” lasts three to seven minutes, ( gamsashe bai wuce mintuna uku zuwa hudu ba )
3- desirable” is seven to 13 minutes. ( Mafi dogon lokoci shine mintuna goma zuwa goma sha uku )
ME YAKE KAWO PREMATURE EJACULATION :
1- Psychological Factors :
- Early sexual experiences
- Sexual abuse
- Poor body image
- Depression
- Worrying about premature ejaculation
- Guilty feelings that increase your tendency to rush through sexual encounters
2- Biological Factors : -
- Abnormal hormone levels
- Abnormal levels of brain chemicals called neurotransmitters
- Inflammation and infection of the prostate or urethra
- Inherited traits
3 - Others Factors :
Erectile dysfunction
- Stress / Anxiety
- Relationship problems
TREATMENT :
1- The pause squeeze technique
A- Begin sexual activity as usual, including stimulation of the penis, until you feel almost ready to ejaculate repeat as many times as necessary at least for 3days in a week.
Ma'ana
Kayi qoqarin shafa gabanka in kaji zaka kawo sai ka bari, ka sakeyi gwargwadon yadda zaka iya akalla zuwa kwana uku cikin mako guda.
B- Have your partner squeeze the end of your penis, at the point where the head (glans) joins the shaft, and maintain the squeeze for several seconds, until the urge to ejaculate passes.
Have your partner repeat the squeeze process as necessary.
Ma'ana
-----------
Idan sha'awa tafara motsawa saika zarota, matarka tadora babban yatsarta a bisa kan azzakarinka manuniyarta a qasa saita matse da dan qarfi ta ci gaba da matsewa, zaka danji zafi, nan take sha'awar za ta kintse, saika mayar adinga maimata haka har sai tagamsu .
2- Condom
Condoms might decrease penis sensitivity, which can help delay ejaculation. "Climax control" condoms are available over the counter. These condoms contain numbing agents such as benzocaine or lidocaine or are made of thicker latex to delay ejaculation.
Ma'ana
------------
Amfani da condom yana rage susar azzakari wanda yana taimakawa wajen kara inzali dayake yana dauke da Mai Nauyin Zolacain, idan za'ayi amfani da shi sai a dan huda gaban yadda ruwanka zai fita, kana iya hada biyu in har kana jin susarta.
3- Kagel Exercise
Learn to control your ejaculation by doing an exercise called the Kegel. Named after Dr. Arnold Kegel, this exercise helps your pubococcygeus, or PC, muscle get stronger. The PC muscle goes from the pubic bone to the tailbone along the floor of pelvic cavity. To strengthen this muscle, you can squeeze the PC muscle. You can do this by restricting your urine flow. Stop in midstream and then relax the muscle to allow the urine to flow. That is the PC muscle. You can squeeze this muscle at various times to strengthen it, not just during the urination process. If you do this 10 times a day, you may see positive results in two to four weeks.
Wannan wata hanya ce ake kiranta kegel exercise Ta samo asali daga wani bature mai suna Dr Alnond kagel, Wannan hanya ta samarwa da daruruwan mutane mafita daga saurin inzali.
wannan hanya ta kunshi wasu jijiyoyi da ake kira pelvic muscles da suke cikin kashin kunkuru.
Yadda zaka gane su cikin sauki shi ne yayin da kake cikin fitsari sai ka yanke fitsarin nan take ya tsaya ba tare da ka gama fitsarin ba, ya zamanto kana yanke zuwan fitsarin maimakon ka sake fitasarin. Jijiyoyin da suke wannan aiki su ake so ka kiyaye yanayin aikin su, kuma su ne dai suke ba mutun damar matse bayan gida ko bahaya. To wannan jijiyoyin su ake kira pelvic muscles. In ka fahimci hakan to da su ake kegel exercise.
Yadda zakai kagel exercise wancan hanyar da ka bi wajen tsaida ko yanke fitsari nan take ita za kai amfani da Ita. Za ka rike wannan jijiyoyin na tsawon sakan uku sai ka saki, sai ka kara maimaitawa ka rike sakan uku ka saki har sau goma shabiyar. Haka za kai da safe da rana da kuma daddare, sau uku kenan a rana. In sha Allah cikin dan kankanin lokaci sati 2 zuwa 4 za'aga canji sosai .
4- Changes Position
Masu irin wannan matsalar amfiso iyalinsu ta kasance a sama domin Idan iyalin ne a kasa akwai saurin kawowa da wuri saboda saurin zuwan jini gaban ka.
5- Food For Premature ejaculation :
Wadannan abincin suna taimaka sosai :
1- Eggs (Koi)
2- Onions (Albasa)
3- Garlic (Tafarnuwa)
4- Carrots (Karas )
5- Banana ( Ayaba)
6- Beans ( wake )
7- Green Vegetables ( Salat , cabbage)
8- Ginger + Honey ( citta da Zuma )
9- Watermelon ( kankana)
10- Orange , mango etc.
6- MEDICATION
A- Topical anesthetics
Anesthetic creams and sprays that contain a numbing agent, such as benzocaine, lidocaine or prilocaine, are sometimes used to treat premature ejaculation. These products are applied to the penis 10 to 15 minutes before sex to reduce sensation and help delay ejaculation.
Anesthetic Cream ana amfani da shine wajen maganje saurin inzali , wajen rage jin susar fatan namiji kuma ana amfani da shie mintina 10 zuwa 15 kafin lokocin Jima'i . sai dai yana rage dadin jima'i ga namiji .
B- Oral Medication
Hakanan akoi magunguna da dama wanda ake amfani da shi idan angane matsalar , kamar nau'in magunguna :
1- Antidepressants
2- Phosphodiesterase-5 inhibitors ( wannan kam yazama ruwan dare wanda diya daga cikin mazaje suna amfani dashi ba bisaga ka'ida ba .
WASSU SHAWARWARI :
- Acire yawan tunani da damuwa akan matsalar
- Adinga cin abinci masu amfani kamar su fruits da vegetables
- Adinga ziyartar Asibity domin Neman shawarwari.
0 Comments