MALLAKAR MIJI CIKIN SAUKI:


 

            ( tare da sirrika na musamman )
✆ WhatsApp
☏+2348037538596
➜www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
➽www.sirrinrikemiji@gmail.com

☆• ```KYAKKYAWAR TARBAR MIJI DA SAKIN FUSKA``` •☆

yana daga babban abinda yake farantawa miji kyakkyawar tarbar miji da sakin fuska ( murmushi ) a gareshi, yayin dawowarsa gida, da maida hankali a kansa da nuna shaukin dawowarsa, irin kamar Wanda yayi wata doguwar tafiya ya dade bai dawo ba.

to, hakika babu shakka sakin fuskarki da murmushinki da fara'arki abubuwan ne muhimmai da suke tabbatar da farin ciki da natsuwa ga mijinki.

saboda haka manzo Allah ( S.A.W) yace:

"kada ka wulakanta wani abu na alkhari koda ka gamu da dan'uwanka a fuskarsa akwai sakin fuska/murmushi.

kuma kamar yadda ya kasance cewa murmushi ki da sakin fuskarki ga mijinki lada ne mai yawa a gareki, kamar yadda manzo Allah ( S.A.W) yace:

"murmushinka a fuskar dan'uwanka sadaka ne " sannan kuma manzo Allah ( S.A.W) yace:

"Ana jeranta ma abu uku, son dan'uwanka, yin sallama a Gare shi, idan ka gamu da shi, da buda masa a wajen zama, da ambaton sa da mafi soyuwar sunayensa a gareshi"

            ```SIRRIN DABINO```

yar'uwa ki sami dabino Wanda ya Fara nuna ki dinga yawancin shi ma yana Kara ni'ima in kuma kika Fara kar ki daina sai kin Kai kamar kwana bakwai Zaki ga abin mamaki.

           ```SIRRIN SHINKAFA```

yar'uwa ga dama ta samu ki sami farar shinkafa ki wanke ki daketa idan ta zama gari, sai ki sami ya'yan zogale, suma ki dake su, sai ki hada da garin shinkafa, sai ki sami madara ki zuba ki dinga sha Zaki ga abin mamaki.

                ```SIRRIN RAKE```

yar'uwa ga dama ta samu, ki samu rake mai kyau ki matse ruwansa ki tace ki sami zuma farar saka ki dinga sha cokali uku da safe da yamma, Zaki samu ni'ima insha Allah.

     ```SIRRIN ZUMA GA MACE```

➽ ciwon Mara
 ➽ ciwon ciki
➽ matsalar mata

ki dinga shan zuma kafin ki karya da safe
Zaki sha mamaki amma zuma duk lokacin da kika daure sha zuma duk wata matsala ki rabu dashi.
safe da yamma

```SIRRIN BUSHEWAR FARJI```

yar'uwa ga dama ta samu, idan kina fama da bushewar farji, a koda yaushe to sai ki sami man zaitun da man habbatussauda, sai ki hada su wajen daya, ki dinga shafawa a cikin farjinki insha Allah Zaki ga biyan bukata, domin kowace cuta tana da magani, sai dai in baki nema ba, amma in kika nema Zaki samu.

        ```SIRRIN TA TAKWAS```

yar'uwa ki sami madara ta ruwa gwangwani biyu, ki fasa danyen kwai guda daya, ki zuba ki jujjuya ki shanyasu Zaki ga fatar ki tana santsi kuma tana taushi tana kyalli sai kisa mai gida yana sha'awar ki kuma yana kula da ke, yar'uwa a kula.

    ```SIRRIN NA TARA ( 9 )```

yar'uwa ki samu aya ki soyata ki niketa, ta zama gari, sai ki samu zuma ki dinga sha lokacin uku, safe da yamma, Zaki ga biyan bukata, jikin ki zai kyau kuma Zaki ga ba kya maiko, Zaki ga fatarki tas.

```SIRRIN NA GOMA ( 10 )```

yar'uwa ki samu cukui ki dake shi ya zama gari ki samu zuma ki zuba garin a cikin zuma.
 sai ki dinga sha cokali daya kullum, daga safe za kiga abin mamaki, kuma Zaki samu ni'ima mai yawa, yar'uwa za kiji ko mai yana canzawa in kin aikta sai kin yi min addu'a.

to yar'uwa ga sinadarin ni'ima na rubuta muku har kashi goma to abin da nake bada shawara shine, duk wadda ta mallaki wannan post tayi kokarin yin aikin da wannan abubuwan domin duk abin Dana rubuta sai da muka yi amfani dashi.

                  ▣ ```SANARWA```▣

yana da kyau mata Ku dinga kwantar da hankulan Ku a kowane lokacin, domin duk lokacin da mace take cikin damuwa to ni'imar jikinta tana bushewa ( daukewa) don haka, sai a ringa kwantar da hankali:

                      ◆••• FA'IDA •••◆

macen da tazo haihuwa ta karu, ma'ana gabanta ya bude, musamman wannan matsalar anfi samunta a haihuwa farko to ya kamata duk matar data sami wannan MATSALAR to tayi kokari ta gyara jikinta, domin kar ki cuci kanki, ki samo bagaruwa jima da alimun, ki tafasa su in yayi dai-dai shiga sai ki shiga haka, Zaki dinga yi to insha Allah Zaki ga jikin ki ya hade, amma kisa alim din kadan.

GYARAN JIKI DA GYARAN FATA

▓▓▓▓▓ gyaran jiki ▓▓▓▓▓
✆ WhatsApp
☏+238037538596
 sirrin rike miji medical center 
      ◆◆ ```cutar sanyi``` ◆◆ 

mata da maza masu wannan cuta Ana bukatar tunda wuri sune mi magani kafin cutar tayi musu wata illah ita wannan cuta tana da matsala mai yawa.

☛ yawan jin fitsari.
☛ ramewa haka kawai.
☛ yawan jin kasala.
☛ yawan jin kishirwa.
☛ rashin karfin maza.
➽ yawan jin yunwa.
➽ ciwon zuciya

            ○ KAYAN HADIN MAGANIN ○

⇛ danyen zogale.
⇛ habbatussauda
⇛ ruwa.
yadda zakiyi
kisami zogale mai kyau danyen ki gyara shi ki tabbatar kin cire tsinkayan ciki kisami ruwa mai kyau ji zuba ganyen zogale kimurje ganyen sai kin tabbatar ya murzu sai ki ko garin habbatussauda ki zuba a ciki kina shan wannan hadi Inda sanyi ne zaku rabu da shi da yarda Alllah.

         ```CIKOWAR MACE DA DABINO````

wai ina mata ko maza masu San komawa yan dumimi masu kiba masu san ganin ko mai nasu ya ciko matar da take so sai maigida ya koshi zai iya juyata to wannan wata hanyace domin angano dabino shima zai taka wata rawa wajan taimakon ki ko Kai wajan ciko war mutum idan har mutum yana San cikowa sai yayi wannan hadin domin ganin biyan bukata.

         ```KAYAN DA ZAKI NEMA```

gyada.
ayaba agade
dabino
yadda Zaki hada
Ana bukatar kina samun wa yan nan abubuwan kina ci a kullum amma zakina ci kullum zakiga yadda Zaki ciko kiyi kiba kadai yi wannan hadin kiga yadda jiki yake yi.

       ○ ```KARIN KUZARI``` ○

ina mata da maza wa yanda kuzarinsu bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wanna wata da mace ta samu idan kuna San samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani.

➽ dabino
➽ nonon akuya
➽ zuma
➽ citta
asami dabino mai kyau a tabbatar an gyara Sabo da yawancin dabino Ana samun kwari a ciki ko ma kisami tsutsa katuwa to lallai ki tabbatar kin gyara yar'uwa.

wannan nonon akuya Ana so dole sai kin samo na akuya so samu a gabanki ko a gabanka za'a tatsa idan an samu nonon sai ki zuba dabino da kika gyara acikin nonon akuya Ana bukatar ya samu kamar awa goma idan da hali kiyi hadin ki cikin dare sa safe dabino ya jika a cikin nonon akuya Ana so kikai Ayi miki markade idan da hali kisami bulanda mai kyau kiyi markadasu domin Tafi sauki bayan kin markada amma karki zuba ruwa a cikin markaden idan kin gama sai ki dauko zuma amma anfi San farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi da ko wacce ki zuba zumar a ciki ki juya ita kuma citta garinta Zaki samu mai kyau wanda kika San babu wani mis a ciki ko ki daka abinki yafi sauki yar'uwa kina shan wannan hadin ko kana shan wannan hadin zaku ga yadda kuzari zai samu.

 ••••• ```TSUKE GABA DA KARO``` •••••

yar'uwa kina so ki koma sabuwa koda kin haihu ta Kai goma.

idan kika bari gabanki ya zamo kato ○ mijinki bazai yarda ya zauna da keba, yaga kofar gaban yaza mo kato, Uwargida idan bakya so daraja da kimarki ta zube a wajan maigida sai ki nemi magani wanda zai saka gabanki ya Kara tsukewa maigida sai Yayi da gaske sannan dadi sai mace mai gyara
jikinta.

◈ bagaruwa ja.
◈ miski.
⇚karo.
⇚ruwa.
yar'uwa ki tabbata babu datti a cikin kayan da kika hada, ruwan ki yaza mo mai kyau idan kin sami wani abu mai shara-shara sai ki tace ruwan, hade kayan Zaki yi waje daya ki cakudesu ki sami tukunya maikyau yar babban ki Dora akan wuta ki Bari sai sun tafasa kamar sau uku sai ki sauke,
ki samu bita ki zuba wannan ruwa, gabanki Zaki wanke wa da wannan ruwa safe da Rana daku yamma, idan dare yayi Zaki kwanta da mai gidanki sai ki sake wanke wa, idan kika wanke da safe Zaki sake wankewa da Rana, ki tabbatar kin wanke tukunya kin sake tafasa ruwan Ana so da zafi.

ruwan Zaki rika amfani da shi.

duk macen da tayi amfani da wannan ruwan gabanta zai Kara matsewa Ana so idan da hali Ana so kiyi tsahon kwana (30)

Post a Comment

0 Comments