MAGANIN GYARAN FUSKA(PART ONE):




MAI BUKATAR SABULUN GYARAN JIKI TAYI MAGANA...

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

A Wannan bayanin da zamu kawo, insha Allahu yana kunshi da wasu hanyoyi da mutum zai bi domin gyaran fuska.

Hanyoyin sun haɗar da gyaran fuska,kurajen fuska,tabo na fuska,maiko na fuska,kaushi na fuska.

Amma baza mu samu damar yin bayanin kowanne hanya ba a yanzu amma zamu kawo su daki daki, insha Allahu zamu fara kawo hanyar da zaa bi domin gyaran fuska,kuma hanyar nan sahihiya ce duk wanda yayi insha Allahu zai samu sakamako mai kyau.

SAI A NEMI

1. Zuma farar saka.
2. Lemon tsami
3. Ruwan khal fari
4. Man kwakwa.

Zaa samu zuma mai kyau farar saka,lemon tsami rabi,da kuma khal fari rabin murfi,sai a hade a cikin zumar chokali 5 a chakuda sai a shafe fuska dashi yayin da zaa kwanta barci

Da safe sai a wanke fuska da ruwan dumi,sannan a shafe fuska da man kwakwa,ayi ta maimaita haka har sai an samu sakamako mai kyau.

LIKE AND SHARE

Post a Comment

0 Comments