KOWACCE MACE MACECE AMMA SAIDA GYARAN JIKI :


 
☏+2348037538596
🌍www.sirrinrikemiji.com
           
                 MAGANI A MUSLUNCI

        MATSALA KANKANCEWAR GABA:

Kankancewar gaba lalura ce dake tayar da hankalin mutum.

Abubuwan dake haifar da kankancewar gaban
namiji suna da yawa.

Amma manya daga ciki sune girman jiki wasu
mutane don wani dalili gaban su kan kankance
idan jikinsu na kara girma.

Wasu kuma kankacewar gabansu na faruwa ne
saboda suna sa hannunsu suna inzali da
kansu wato masturbation.

Wasu daga cikin abubawan dake kawo
kankancewar gaba kenan.

To magunguna dai sai a kiyaye abinda ake
zato ya kawo shi.

Misali in kiba ne a rage kibar in mastubation ne
abari Abnda kesa kankancewar gaba da saurin
inzali.

➜. Yawan Kiba (obesity) nahana maza karfin
mazakuta, kuzari da kuma haddasa kankancewar al’aura.
Dan haka idan kasan kanada ita to lalle Ne ka nemi ragiyarta.

Bayan haka Kasami Mazakutar Bijimin Sa.
Wanda ba'a dandake shiba.

Saika dafa tareda 'danyar chitta.

(Kar a sanya Gishiri ko maggi, amma za'a
sanya dukkan kayan Qamshi).

Idan ya dahu sai ka cinyeshi duka.

Zaka rika maimaitawa a wata sau 2 haka.
Wannan na girmane.
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
                       ◈ GYARAN NONO ◈
🌍www.sirrinrikemiji.com
☏+2348037538586

Kiyayewa da gyaran nono wani lokacin yana iya zama wajibi awajen mace tun tana budurwa musamman awannan lokacinda maza da dama suke bukatar hakan...

Namiji yanason mace me gyara nononta musamman lokacinda mace tayi yaye don lokacinne nono yake kwanciya ta yanda wani ya tafi kenan bazai dawoba kuma kyakyawana nono a wajen mace ba karamin muhimmaci yake dashiba Akwai mata wadanda sunsha jarraba maganinda zai gyara musu nono kala kala amma shiru babu wani canji wasu har matsala yake jawo musu kuma gaskiya akwai rashin sanin lokacinda mace zata gyara nono da kuma hanyoyin gyaran da kuma maganinda zaisa nono ya gyaru...

   ▣👙 LOKACIN GYARA NONO... 👙 ▣
☏+2348037538596

Tun kina budurwa zaki fara kiyaye nononki wato kamar yawan tsalle ko daurin kirji da zani ko kuma mummunan kwanciya wanada zaki danne su sannan akwai rigar nono (brezy) itama dole kisan wanda ya kamata kisaka wato wacce bazata matsesuba da dai sauran abubuwanda zasu wahalarda su to idan kika kiyaye wannan har lokacin aurenki nononki zai kasance a tsaye yanda oga zai rude Lokacinda kika zama matar aure saboda saduwar jima i da sauran uzirin mijinki a wajen nononki zai rinka karuwa yana kwanciya to wannan lokacin zaki rinka daukar ingantattun magunguna na gargajiya Wanda zasu karawa nononki kyauwu wannan duk muna bayaninsu a posting dinmu to bayan kin haifu kuma zaki iya rabuwa da kowanne magani kedai kirinka shan abubuwanda zai karawa nononki ruwa kamarsu nonon saniya ko madara peak ko luna ko yougut ko garin madara kika jika da ruwa kika zuba garin zogale kikasha zai miki amfani ko kunun kanwane zaki iyasha ya danganta da yanayin wadatarda kike dashi har lokacinda zakiyi yaye zakiga nononki da ruwa sosai to bayan kin yaye sai kuma kiyi gyara na masuyin yaye shine zakiga kinayi kinyi nasara kuma za a dade ana miki kallon budurwa kuma zakiga yanda zaki samu kulawa da soyayya awajen mijinki kinga babu maganar kishiya a gidanki.

🍃🌿 MAGANI WARIN GABA (FARJI) 🌿🍂
abubuwan dakesa gaban mace yana wari.

➽ tafiya babu wando pant.
➽ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
➽ dadewa akan (toilet) masai.
➽ rashin canza pant da wuri.
➽ yawaita cin danyar albasa.
➽ istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta lesbian).
➽ tsarki da ruwan sanyi.
➽ rashin aske gaba dadai sauransu.

        🍂◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉🍃

¹ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
² ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.
³ ki rage cin danyar albasa.
⁴ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga
wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.
⅝ ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka
lokacin domin yin haka yana da matsala.
6 ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan
mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu
waraka daga duk wata cutar farji.

      |( ̄MAGANIN CIWON MARA NA MATA ̄)|

✦ Garin hulba cokali 7
✦ garin habbur rashad cokali 7
✦ zaitun cokali ¹0
Ki gauraya su Sannan ki rinka diban cokali 2 kina dafawa kullum idan ya tafasa sai ki sauke ki tace sannan ki zuba ruwan zuma kisha.

Zaki Fara amfani dashi tun kwana biyar kafin
zuwan al'adarki sannan ki cigaba da amfani dashi har lokacin da al'adar take.

Kina yin wannan da yarda Allah zai Kara miki
ni'imar jikin ki bayan kuma ya miki maganin
wannan ciwon Mara.

                          [Bita zai-zai]

        ▣ MAGANI CIWON MARA MAI ZAFI ▣

O tsamiya
O habbatussauda
O zuma
Idan ciwon Mara yayi tsanani sai Ku samo wa
'yannan Ku tafasa tsamiya mai kyau da habbatussauda sai Ku ringa diba kuna sa zuma a ciki kuna sha shi ma za'a sami waraka insha
Allah.

               (⌒MAHADIN GYRAN GASHI⌒)

💆🏼wannan hadi zai tai makawa mace wadda
gashin ta yake yawan lalacewa, domin kuwa
gashinki ba shi ba karai rayewa zai rinka laushi
kuma ya Kara tsaho idan har kina San kada ya
lalace kina iya samun wannan kiyi amfani dashi.

¹🍂 ganyen Kai da magarya
Ki da kashi kina yin amfani dashi wajan wanke
kanki wanke gashi da shi, yana kara karfafa gashi ya kuma hanashi zubewa ko kuma ki nemi:
¹ danyen kwai 2
² sabulun salo 3
³ garin shanmar
A fasa kwai amma banda kwan duwar farin kadai Zaki yi amfani da shi, sai ki zuba sabulun salo a ciki, ki matse ki zuba garin shammar a ciki sai ki wanke Kai da shi idan har kina yin wannan hadin lai-lai kanki zai yi gashi mai kyau insha Allah.

        ◇👙☆ ZUBEWAR NONO ☆👙◇

⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi .

〇 habbatussauda
〇 hulba
〇 alkama
〇 gyada
〇 ridi
〇 danyar shinkafa
〇 busasshe karas
Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi.

               ♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡

tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .

づ albasa madaidaiciya
づ zuma 🍯
づ garin gero
づ madara
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki
saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .

Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.
Wannan hadine da zai gyara miki nono 👙.

             ⊂👙 GYARAN NONO ³ 👙⊃

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.

□ aya
□ gyada 🍠
□ ayaba 🍌 (plantain)
◎ alkama
◎ madara
Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono 👙 domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.

      ✿ฺ´ HADIN CIWON SANYI` INFECTION ✿ฺ

ᕙᕗ hulba
ᕙᕗ bagaruwa
ᕙᕗ man habbatussauda
Yadda za'a yi shine.
A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya
dan huce sai a zauna ciki sannan kuma ashafa
man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi
Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace.

           ○ TSUKE GABA DA BAGARUWA ○

Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

╥╥╥╥🍂 NI'IMA GA MACE╥╥╥╥

ni'ima a wajan mace ba karamin taimakawa mata take a gidan miji ba domin idan kina da ni'ima Zaki birge maigidanki idan kina San hakan sai kiyi wannan hadin.

🌿 zogale
🌴 dabino
🌑 kwakwa
🐂 madara
🍯 zuma
Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka yayi sanyi bayan kungama sallar mangariba sai ku sha.

                     🍋LEMON TSAMI🍋

lemon tsami na daya daga cikin ya'yan itatuwa da jama'a suke amfani da shi wajen yin abubuwan da dama.

🍋lemon tsami na da matukar muhimmanci ga dan Adam musamman ma wajen
➽ gyara fuska
Saboda haka muka kawo
Amfani dashi domin gyaran fatar fuska.
🍋 lemon tsami
🐝 zuma
🍶man zaitun
Ki Debi Rabin cokali ruwan lemo tsami da kuma
Rabin cokali zuma sai a kwaba su, daga nan ki
shafa a fuskarki na tsawon minti ¹5 sannan ki
wanke da ruwan sanyi idan kina da fata mai gautsi to Zaki iya hadawa da man zaitun idan kuma fatarki bata da shi kada kisa man zaitun.

   . 👙 HADIN GYARAN FATA DA NONO 👙

wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau musamman fatar fuska.
🐄 nono kindirmo
🍋 lemon tsami
Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da
Rabin cokali nono sai ki kwaba sosai bayan haka sai ki shafa a fuska na tsawon minti ³0 kafin ki wanke.

     ─▽─AMFANI╭╮KUR-KUR─▽─

yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki
hakan nema ya saka muka gane muku wannan
hadin na gyara jiki.

ヮ kurkun
┌┐dakakkiyar alkama
┌┐man zaitun

Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar alkamanki, sannan ki hada da man zautun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke fuskarki ko jikinki da ruwan dumi..

            ◉ AMFSNIN MAN KWA-KWA ◉

¹ Taushin fata - Ana iya shafawa kamar man jiki a shafa a ko'ina har wuya.
² man fuska - Ana shafawa a zagage kwayar Ido da shi yana maganin bakin da ke fitowa zagaye Ido yana kuma maganin tamushewar fata na tsufa.
³ Ana shafa man kwakwa kadan a jikin auduga a goge fuska da shi yana gagawan cire kwalliya da ta dankare a fuska mata.
⁴ yana Hana fashewan lebe musamman a lokacin sanyi.
⅝ yana gyara gashin mata yana sasu Kara karfi yana kashe amosani sannan yana karshe
kwarkwata.
6 Ana iya hada man kwakwa da sugar a murza a fata sannan a wanke da ruwa da sabulun yana sa fata yayi laushi.

   🥝🍊AMFANIN KABEWA GA MACE🍊🥝

¹ a markada kabewa da goba da ayaba a tace a
dinga sha ruwan jifa-jifa yana maganin gajiya da saurin kosawa, sannan yana taimakawa matuka yayin bukata ko sha'awa.

² a cire hanzar nan ta kabewa a zuba a ruwan
zafi, babban kofi daya a rufe , bayan hanzar ta jiku sosai sai a tace a zuba zuma cikin cokali cin abinci uku a kada har sai ya hadu shi ma a
shayen shima yana taimakawa matukar wajen
ni'ima da Karin kuzari.

                 MAZA ! 👳🏽🔃👨🏻 MAZA !!

             ▽RASHIN╭╮KAURIN GABA▽

idan namiji yana fama da rashin kaurin gaba
ma'ana mazakuta ko tsayi sai yayi wannan hadin domin samun lafiya.

〇 DABINO
⊙ NONO
asamu dabino abare a cire kwallayen sai a hada
da nono abarshi ya kwana har yai tsami sai me
fama da wannan MATSALAR ya dinga wanke
gabansa dashi Akwai wata jijiya a jikin gaban namiji Wanda take bukatar abu mai tsami Wannan hadin yakan bata damar samun kuzari
hadida karfi hadine da yake Kara.

➽ KAURI
➽ GIRMA
➽ TSAYIN GABAN NAMIJI
ya kuma sanya gabansa kumbura a lokacin da
sha'awar ta motsa..

Amma ka yarda Allah shine mai bada lafiya
Akwai Wanda halicce haka Allah yayi ka.

  ⊂(・SAURIN KAWOWA WAJEN JIMA'I・)⊃

Shima sai yayi hadin irin na farko.

      ◎▼◎ KARFIN MAZAKUTA ◎▼◎

domin samun karfin gaba wannan hadin Wanda ko da mutum ya tsufa zai iya yi Tsami lafiya da yarda Allah.

¹ habbatussauda cokali 1
² danyen kwai 3
Kanemi garin habbatussauda cokali ¹ sannan
kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ka soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci..
        🍃= xDADEWA ANA JIMA'Ix=🍂

Idan mutum baya da dewa akan matar sa ko once maigidanki baya dadewa yana jima'i sai kiyi masa wannan hadin.
Idan kina so ya rika dadewa a kanki kuna jima'i to yi masa wannan hadin ki sha mamaki.
🍆 cucumber (gurji)
🍯 zuma
Ka samu cucumber ka markada sai zuma me kyau ka matse a ciki ka rinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima'i baka zubar da maniyyi ba.
________________________________

(⌣̀_⌣́) GIRMAN HIPS (DUWAWU) KUGU (⌣̀_⌣́)

Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da
hankalin maigida idan ya kallo Uwargida
musamman idan tayi kwalliya da matsasu kaya
masu nuna jikinta.

Shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta
halitta wacce Allah yakan halicci dan Adam da ita idan kina San samun kugu duwawunki ya girma ki yawaita cin.
🧀 abarba
🍌 ayaba
🍠gwanda
🍉 kankana
🍯 zuma
🍶madarar
A kan hada su waje guda, a markada su, har sai
sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami hips duwawunki ko ince kugu.

  (⌣̀_⌣́). KINA IYA WANNAN SHIMA (⌣̀_⌣́)

shima wannan hadin yana karawa mace duwawu
🌿 zogale dafaffe
♻ ganyen alayahu
🍅 tumatir
🌰 albasa
Yi kwadonsu ki rikka ci idan har kina wannan
samfur na hadin tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne sosai
_______________________________
                      ❌GARGADI❌
kada mutum yabari wajen amfani da shi ya shiga Ido 👀 Domin a kwai matsala.
                🌍www.sirrinrikemiji.com
                     ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments