KALAMAN SOYAYYA A TSAKANIN MA'AURATA :


 

 ✿❀ ki / ka gyara da kanki uwargida / amarya ango/ maigida ❀✿
✆ WhatsApp
☏+2348037538596
❊www.sirrinrikemiji@gmail.com.

  ℳa'aurata suna daukar duhun Kai ko in ce girman Kai a kan nuna wa junansu soyayya bayan AURE.  
           Wanda yana Daga cikin Babban gibin da auren yake samu.
Misali.
Ya kamata na miji ya dinga daurewa ko kakane yana nunawa matar sa soyayya.
  Yana gaya Mata maganganun soyayya ❤ irin su.
♡ INA SONKI 
♡ INA KAUNARKI
♡ KE CE MACEN DA NAFI SO A DUNIYA
➜ ko Kazan nan yayi miki kyau da dai sauran maganganun na nuna soyayya da kulawa.
  Wanda haka zai sa taji itama ba ta da masoyi daya fi shi.
  Kuma wannna kalmomin ba zasu taba bacewa ba a cikin kwakwalwarta.
Kuma zasu ta dinga yawan nishadi da jin ita Mai sa'a ce a rayuwar aurenta.
➽ AMMA DAN ALLAH KANA NUNA MATA IRIN HAKA A RAYUWAR AURE KU ?
◦ DAN UWA KA GYARA KADA KA BARI TA DINGA JI A BAKI WASU HAKAN ZAI BATA DAMAR TSANA A RAYUWAR AURE KU.

☛ HAKA idan mace ce take gayawa mijinta 
 Yar uwa soyayya bata tsufa a wanna rayuwa koda kina da shekara 80 kice masa.

❊ yallabai Ina son ka.
❊ dear I love you.
❊ Kai ne mijin da kafi kowanne birge Ni.
❊ ko ta ce ai Ni duk wani Abu da kake so Ina son shi.
❊ ko in zai fita kice Allah ya dawo min da Kai lafiya.
❊ ko in yayi kwalliya kice kayi kyau fa darling.
Da sauran maganganun nuna soyayya da kambama shi kina nuna yafi kowa.
 
Wannan zai sa ki kara soyuwa a zuciyarsa, ki zama ta gabab goshinsa, kullum ya dinga jin sonki da son kusantar ki, ya kuma tabbatar a ransa kin Riga kin sallama masa, sai shi ma ya sallama ki, Amma sabanin hakan yawancin ma'aurata sai 
➽ girman Kai.
➽ kunya da Jan aji ya Hana su yin irin wannan al'amarin da yake rage shakuwa a tsakanin ma'aurata.
❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊❊
                   《☆SIRRINA☆》
   ♡HABAWA NI KADAI NA SAN SIRRINA ♡
☏whatsapp
♡+2348037538596
▣ www.srmonline.com
   ☆ KARIN KUZARI GAJIYA YAYIN JIMA'I ☆

ina Mata da maza wadanda suke da bukatar Karin kuzari kuma basa jin Dadi saduwa to ga wannan hadin sai a jaraba a kansa.

☆ dabino
☆nonon akuya
☆zuma
☆citta

Yadda zaki hada, a sami dabino mai kyau a tabbatar an gyara shi saboda Ana samun kwari a ciki ko tsutsa to lallai ki tabbatar kin gyara Sai ki sa nonon akuya, Ana so dole sai kin samo na akuya, in da hali a taste a gabanki sannan a Dan dafa shi Dan kawar da cutar da za'a samu a ciki, sai ki zuba dabino a ciki ki bar shi yayi tsawon awa goma ko ki yi hadin da daddare domin ya jiku da safe sai ki markada sai ki zuba Zuma a ciki da yar'dakakkiyar citta sai ki rinka sha safe da yamma.

    ☆ SAURIN INZALI MATSALACE BABBA ☆

》garin jirjir
》kwai
》man zaitun

Wannan shine hadin za'a Sami garin jirjir mai laushi kimanin cokali2 karami sai a zuba a cikin danyen kwai 2 a kada sosai asoya kwan da man zaitun ya cinye zai sha mamaki (insha Allah).

              ♡ SABULUN WANKE FARJI ♡

ba kowane sabulu ne ya dace mace ta rinka wanke gabanta da shi ba saboda yawanci sabulan suna haddasa matsalolin a gaban mace sakamakon karfin da suka yi ma gurin
Ruwan dumi shine ruwan da ya kamata kina kama ruwa da shi.

Ko da haihuwa kika yi amfani da sabulun dettol ko ruwan sa domin yana kashe kowacce kwayar da take cikin farjin mace kin san kuma farji akwai kwayoyin cuta akwai masa amfani Amma shi dettol dukkansu zai kashe, sai dai balaifi in akwai kuraje a gurin.

KI rinka aske gashin gabanki Don yana iya haddasa maki kaikayin gaba KI kula lokacin da zaki kama ruwa sai ki samu ko towel mai tsafta sannan sai kitsane gun sannan
sai ki mayar da pant dinki Amma idan kina mayarwa da ruwa a jiki sai ya jawo miki kaikayin ko warin gaba KI rika yawan canja pant kamar sau 3 a rana musamman lokacin ZAFI, kada ki bari iska tana shiga farjinki, ya kamata idan zaki yi jima'i a rinka rage fanka ko AC, ga yanda zaki hada sabulun...

☆sabulun zaitun
☆bagaruwa
☆farin miski
☆hulba na mai
☆sabulun salo

Zaki daka bagaruwarki tayi laushi sai ki goga sabulun ki a gun goga kubewa sai ki hada da wannan bagaruwarki ki zuba farin misk da man hulba sai ki cakude su ki samo mai kyau ki zuba ki rinka kama ruwa dashi..

Amfanin wanna sabulun zai kashe miki kananan cututtuka masu ragewa farji Dadi sannan zai sanya
ki matse..
       ☆♡☆♡☆♡☆♡☆♡☆
      《☆ SIRRIN ❀ RIKE ❀ MIJI ☆》

Post a Comment

0 Comments