IRE IREN MATSI DAKUMA YADDA AKEYINSAKUMA MUNA SIYARDA INGANTACCEN MAGANIN MATSIN.




GA WACCE BATA IYA HADAWA.


kamar yanda nayi bayani abaya shida matsi kala
ukune
(1) akwai matsi Wanda akeyinsa don mace
farjinta ya tsuke ya zama amatse shikuma
wannan babu meyi sai Wacce farjinta ya bude ko
dalilin haifuwa ko kuma anyi mata fyade ma ana
wacce ta rasa budurcinta to ita zatayi na tsuke
farji to amma wasu yanmata suna kuskure wajen
yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma matsi me
matse gaban mace bayan sunada budurcinsu to
irinsune bayan anyi aure zakaga mijinta ya kasa
shigarta da wuri saboda kofar ta matse da yawa
wasu sai sunyi wata daya ko biyu suna fama ga
zafinda mace zataji idan suna jimai
(2) sannan akwai matsi da akeyinsa don mace ta
kara dandano wajen jima i wato saka me gida
kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace
zatayishi budurwa ko matar aure saidai akwai
sharadi dole sai farjinki ya zama a tsaftace kina
tsarki da ruwan dumi lokacinda kika gama alada kuma kiyida ruwan dumin da ganyen magaryaaciki sannan dama kinada sabulu na musamman Wanda aka tanadeshi don wanke farji domin ba aso mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka sannan abinda zaki saka ya zama yanada
inganci ba komai kikaji labarinsa ki sakaba
Wato ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar
gabanta babu ruwanta da saka abu Wanda zai
kara mata dadi saboda da yawa shigar kwayoyin
cutane suke kashe gaban mace take zama babu
dandano
(3) sai kuma matsi Wanda akeyinsa don magance
cututtukan gaban mace kamar asaka garin hulba
acikin ruwan dumi arinka zama aciki da dai
sauran hanyoyi da mace zatabi don ta kiyaye
lafiyar gabanta..
a takace dai kafin kiyi matsi dole sai kinsan
matsayinsa a wajenki ta hakane zaki gane
dacewarsa a wajenki
sauda dama mata kuskure sukeyi wajen saka abu
a gabansu kuma wani lokacin shine yakeyin
musabbabin faruwar infection bazaiyu dama kinada matsala
agabanki ko kuma bakya gyarashi sosai kuma kice dole sai
kinyi
matsi donki ki kara dandano ko ki mallake mijiba
wannan matsala zai kara jefaki ko kuma kice dole
sai kin matse kin dawo kamar budurwa..
rashin iya matsi shi zaisa kaga wata matar bakin
farjinta ya matse amma kuma cikin abude saiya
zama mijinta idan zai sadu da ita zaiji kamar ya
saka azzakarinsa acikin tulu wato ya shiga
dakyar amma ciki kuma abude haka kuma wasu matan suna
shan wahala wajen neman maganin ni ima amma shiru babu
alamarta saboda basu gyara wajenda zai tara niimarba mata akiyaye irin wannan

DOMIN BUKATAR DAYA DAGA CIKIN IRE IREN WADANNAN MATSIN ZAKU IYA NEMAN WANNAN

07067344494

08026494424

: FARJI BUDADDE MAI WARI

Wasu matan idan ana jima'i dasu saikaji bakinsu
na fitarda wani wari wari, kuma kaji gindin ya
bude dayawa
MAGANI ;
Kisamo wadannan abubuwa kamar haka
1. ganyan magarya
2. ganyan bagaruwa
sai ki nikesu ki jikasu da ruwa dan kadan, sai
kimatse Lemon tsami guda 1 aciki
kisanya dan sabulun salo kadan aciki
sai kisamo 'yar auduga ko tsumma mai kyau mai
laushi ki tsomashi ciki kidinga goge farjinki dashi,
Domin haddaden ingantaccen hadin maganin matsi Wanda zai matse ki kamar budurwa zaku iya Neman mu.

MACE MAI ZAFIN GABA

idan aka samu mace mai zafin gaba, ko namiji mai zafin
sinadari, wanda zaisa inya kusanci mace sai taji kamar gishiri
ko barkono taji mara na ciwo sai tarasa ya zatayi to don
magance*
wannan matsala sai a samu
- gwanda mai kyau
-kwa-kwa
-dabino
sai a markadasu da abun markadawa sai a sakashi inda zai yi
sanyi sai a rinka sha a daddare zai kara sinadarai masu lafiya
a jiki sannan kuma yana karawa mace dadi Allah yasa
mudace.

DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU

wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar
jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda
suka saki, kuma yana maido da martabar 'ya mace Kuma
gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za'ayi
shine sai a samu.
- lemun tsami
- 'ya'yan bagaruwa
- da gishiri
- sallaja
wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a
tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan
hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki
hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..
Sai ki zauta mai gida da wannan hadin

CIWON MARAN NA MATA

ga matar da take fama da ciwon mara musamman lokacin
al'ada, ko idan zai zo yana zuwa da ciwon mara, wata ma
zakaga hattana birgima a kasa, ko taji kamar ana soka mata
wuka, ko rikicewar haila, ko jinin ya rinka zuwa da wari, ko
karni, ko baki, ko yana zuba sosai to sai a samu:
- garin gwaiba
- rumzali na asali
- lemun tsami
i ruwa lita biyar (5lrt)
sai a dafasu a rinka sha karamin kofi sau biyu (2) a rana za '
samu nasara insha Allah.

DOMIN TSAFTACE MAHAIFA

ga mai bukatar tsaftace mahaifarta da kuma karramata da
kashe duk cuta ko kwayar cuta dake zama bakin mahaifa, to
wannan hadin da zamu yi bayani yanada muhimmanci
musamman ga mai zafin mahaifa, ko kuma yara suna
mutuwa a ciki, ko mai fama da toshewar bakin mahaifa ko
kuma matsalar ta farune sakamakon amfani da wadansu
magunguna na hana daukar ciki ba bisa ka'idaba, ko sha wasu
miyagun kwayoyi, ko kuma yawan zubar da ciki, kuma hakan
yana iya faruwa idan aka samu mace mai
yawan bin maza,hakan zai iya haifar da kamuwa da manyan
cututtukan da zasu iya lalata mahaifar.
- ganyen gwaiba
- ganyen lemun tsami
- garin rumzali
- nana shayi
- kananfari rabin gwangwani
-da ruwa lita biyar(5lt)
sai a hadasu wuri daya a dafasu, sai a tace idan antace sai a
rinka shan karamin kofi sau biyi a rana safe da yamma,
zai wanke mahaifa da tsaftaceta da kuma kasha duk wata
kwayar cuta da zata iya shiga cikin mahaifa ta kawo illa ga
lafiyarki Allah ya kiyayemu amin..


Post a Comment

0 Comments