GAREKU yan mata da matan aure:





✆ WhatsApp
☏+2348037538596
○ www.sirrinrikemiji@gmail.com
✿ www.sirrinrikemijinki@gmail.com
         ___________________________________
         ___________________________________
TSAFTAR KWANCIYAR AURE GAREKU MATA:

yau tsarabar tamu kenan shin kin sanda cewar kebe turare na musamman na kwanciya da MIJI yana da tasiri sosai kuwa?

mai ai duk Inda ya Tafi yaji kamshi irinsa ina tabbata miki sai ya tunaki kuma zai motsu da
sha'awar ki.

shin kina kula da tsaftace zanin gado (bedsheet) da bargo (blanket) kuwa?

kinga wani abun kulawa da baza'a Bari a baya ba, tare da bankade su abin kamshi 'yar uwa ki tsaftace gashin kanki ki tanadi mayukan kamshi don kinsan da sanin mahayi dokin zaiso ya shako kamshin kanki.

ko kitso kikayi kina iya wanke kanda shampoo kuma ki shafa mai ya dau kamshi.

bakinki ki tsaftace shi, ki tanadi dan sweet ko cingam (cewing gum) mai kamshi ki dan ajiye kusa Wanda Zaki jefa a bakinki kafin a Fara SHOW.

mata banda Tara gashin hamata da gashin gaba, da zarar hamatanki akwai gashi dole ne ki rika wari ko kiji ko bakiji ba wani na kusa dake dole yaji to bale oga haka ma in akabar.

               GASHIN GABA:

zai rika ajiye ruwan tsarki ya rinka wari 'yar uwa banda barin.

        FASO KO KAUSHI:

Ayi kokari a rinka gyara kafa kar a dinga yaga masa jiki, hakama a kaifa a yatsun hannun da kafa.

mata a tanadi abin sawa masu daukar hankali Wanda za

        MACE SAI DA GYARA:

          INGANTATTUN MAGUNGUNA
✆ WhatsApp
☏+2348037538596
╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥
─▽─SAMIN INGANTACCIYAR NI'IMA A JIKINKI─▽─

```YADDA ZAKI GANE A MATSE KIKE```

yadda Zaki gane a matse kike tsam kuma kina da ni'ima tun daga yanayin yadda kike tafiya Zaki ji a jikinki sannan kuma baza ki rikka jin iska na fita a gabanki ba, idan kuma kina da ni'ima kullum za kiji gabanki da danshi ba a bushe kamas ba.

                ```FITAR RUWA```

dangane da ruwan da yake fitar miki a gabanki, idan ya kasance ruwa ne mai yauki Mara wari to wannna ruwa ne na ni'ima idan kuma yana warin kuma yana futowa kamar majina infection ne.

            ```LALACEWAR GABA```

idan kika fuskanci gabanki yayi lakwaf kamar lalataccen tumatir abu na farko da Zaki Fara yi shine ki daina tsarki da ruwan sanyi sai na dumi, sannan kuma ki dafa bagaruwa da ganyen magarya ya zamana sune abin tsarkinki insha Allah zai gyaru ya dawo dai-dai.

                      ```TUSAR GABA```

abinda yake kawo tusar gaba sune,

✔ YAWO BA TAKALMI
✔ ZAMA A KASA LOKACIN AL'ADA
✔ SHAN RUWAN SANYI
✔ TSARKI DA RUWAN SANYI
✔ BUDE KAFA A LOKACIN SADUWA WA DA MAIGIDA
✔BARIN FANKA KO AC A LOKACIN DA AKE YI.
 ```SU SUKE KAWO HAKA MAGANIN WANNAN MATSALAR SHI```

NE
a kiyaye abinda yake kawo ta sannan a lazamci tsarki da ruwan dumi.

                     ```ZAITUN```

man zautun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi a jinkinki yana gyara fata da saka santsi jiki, hakama yanada kyau ki dinga shafawa a gabanki, yana zaka laushi haka idan maigida yana iya shafawa.

             ```BAWON BAGARUWA```

shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon kina shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

            ```GAREKU MATA```

¹ KI SAMU BAGARUWA

kini kata tayi laushi sossai sai ki samu zuma ki kwaba ki rikka matsi dashi insha Allah.

```KI SAMU HULBA DA GAYAN MAGARYA```

ki tafasasu ki rikka zama a ciki kamar minti 10 yana matse farji sannan yana maganin duk wani ciwo na farji.

```KI SAMU DABINO KANUNFARI```

ki bare dabino kiji kasu agora sujiku sossai sai ki rikka sha safe da yamma yana Kara ni'ima ga mata.

BITA ZAI-ZAI A WAJAN MATARSA

Post a Comment

0 Comments