Idan mace ta fahimci Tana ganin ruwa na fita ta mamanta alhali tasan ba ciki ba GOYO to a bibiyi ko nazari akan wadannan dalilai.
1- Shan magunguna, Anfani da wasu magunguna kan haifar da zubar ruwan Mama alhali ba ciki ba GOYO.
2- Shan magunguna masu sa bacci ko bugawar, magungunan cutar damuwa, Magunguna na kwakwalwa, da magungunan hawan jini duka suna say ruwan Mama.
3- Opioids, Magunguna karfin jiki rage zogi da ciwon jiki matukar mace na yawan Anfani da wadannan ababen suna sa wannan yanayin.
4- Herbal, Ina mata masu shaye shayen Magunguna zamani to suna sa wannan yanayin.
5- Magunguna na tazara idan mace na Anfani da magungunan tazara zata it's haduwa da yawan zubar ruwan Mama.
6- Matsaloli na Pituitary, idan mace nada matsala ta pituitary Tumors ko disorder a wannan gland din za a iya haduwa da FITAR ruwa ga Mama ba ciki ba GOYO.
Da sauran dalilai dake iya haifar da wannan wadanda ban ambata ba.
Ana Anfani da matakin magani ko ma aiki a cire Tumors din, sannan ana takaita Anfani da duk wani Abu dazai Kara prolactin level.
0 Comments