❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀
🐪 NONO RAKUMI🐫:
🐪🐫
Kօʍɑí ժɑ ɾմաɑղkɑ ʍɑցɑղí
Dɑ ղօղօղ ɾɑkմʍí
✿ → SIRRIN RIKE MIJI ← ✿
🕋 ISLAMIC CENTER 🕌
✆ ← WհɑԵŚAԹԹ
+2348037538596
💻 → Fɑςҽҍօօk
⌨ sirrin rike miji
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
✿GODIYA✿
godiya ta tabbata ga Allah tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da sahabbansa baki daya.
🐪
❀KARFIN MAZAKUTA❀
Domin samun karfin mazakuta ga da namiji, ya ji shi gagau kamar ya fashe, to sai ya yi kokarin hada wannan:
🐪 → nono
🐪 → khaulanjan
Da farko idan aka samu khaulanjan sai a daka shi yayi laushi sai a samu rariya a tankade shi, sai a zuba karamin cokali na garin a cikin nono, sai a rinka shan wannan hadin da safe tun kafin a ci wani abu za a yi haka tsawon sati hudu ko biyar ←
🐪
✿KASHI NA BIYU✿
🐪 ← nono babban kofi
🐪 ← karamin cokali na garin za'atir jabali
🐪 ← karamin cokali na garin citta
🐪 ← fitsarin rakumi babban cokali guda uku
Da farko idan aka samu nono babban kofi, to sai a zuba wadannan mahadan duka a ciki, sai a bar shi sai bayan sallah isha wato daddare sai a shanye shi duka.
Sannan kuma za a iya shafe mazakuta da fitsarin rakumi a samu yanki ko algarara a jika ta da fitsarin sai a nade mazakuta da shi.
Amma sai in ya rage awa daya a Fara jima'i
To wannan tabbas insha Allah zaiyi..
🐪
❀KASHI NA UKU❀
🐪 ← nono
🐪 ← dabino
Idan aka samu nono, to sai a samu dabino mai kyau Mara tsutsa sai a cire kwallon, sai a zuba dabino a cikin nono, sai a bar shi ya jiku sosai a ciki . idan gari ya waye sai a sha nonon tare da dabinon to shima ba karamin tasiri ne a jikin dan Adam ba.
🐪
♡DOMIN SAMUN GAMSUWAR JIMA'I♡
dangane da samun gamsuwa da nishadantuwa a wajen jima'i da samun biya wa juna bukata, to sai a yi amfani da wadannan mahadan..
🐪 ← babban kofi na nonon rakumi
🐪 ← garin kanimfari Rabin karamin cokali
🐪 ← kwai uku danye na kazar gida
🐪 ← babban cokali na zuma
Idan ka samu nono, to sai ka fasa kwai guda uku a cikin nonon, amma kwan kazar gida sai ka zuba ragowar mahadan a ciki sai ka juya ka sha, idan ya rage awa biyu a Fara jima'i to wannan hadin gabanka ba zai taba rauni ba tsawon wannan Daren..
🐪
♡KASHI NA BIYU♡
A samu wadannan mahadan kamar haka:-
🐪 ← nono babban kofi
🐪 ← zuma babban cokali
🐪 ← bizru karfafa
Dakakken garinsa karamin cokali
To , shi wannan hadin idan an hada shi, to za a sha shine in ya rage awa biyu a Fara jima'i
To, wannan hadin gabanka zai mike tsawon ² biyu ba tare da ya raunana ba.
🐪
-☆RAAHIN RUWAN MANIYI-☆
wannan yake fama da karancin maniyyi to sai ya yi kokarin hada wadannan mahadan:-
🐪 ← nono
🐪 ← alkama wacce ba a surfa ba
Da farko idan aka samu nono , to sai a zuba alkama a ciki a bar ta ta jiku sai a rinka amfani da ita Ana ci Ana shan nonon.
🐪
◉HANYA TA BIYU◉
Ana amfani da wadannan mahadan kamar haka :-
🐪 ← dabino danyen
🐪 ← nono
🐪 ← kanimfari
Da farko idan aka samu nono sai samu dabino danye. Ina nufin ba busasshe dabino ba, to sai a cire kwallon, sai a zuba a cikin nonon tare da garin kanimfari karamin cokali. Sai a samu abin markade sai a markada sai a rika shan wannan hadin , shi ma ba karamin yawaitar maniyyi za a samu ba
🐪
=★CIWON SANYI=★
idan mutum yana fama da ciwon sanyi , to sai ya yi kokarin hada wadannan mahadan.
Insha Allah zai fitsarar da sanyin
🐪 → nono kofi daya
🐪 → kanunfari karamin cokali
🐪 → irku dahabu karamin cokali
To sai ya hada ya sha kofi daya da safe , tun kafin yaci wani abu, sannan kofi daya da yamma ,kofi daya da daddare.
→ SHARADI ←
Duk sanda aka sha ba za a ci komai ba sai an samu awa ¹ daya da ½ a tsakani sannan za a ci wani abu.
★••★••★••★••★••★••★
🐪
❀CIWON MATA DA MAGANI❀
🐪•••Π
🐪 FITAR RUWA MAI WARI A FARIJIN MACE 🐪
Sanyi na iya sanya mace ta rinka fitar da wani ruwa mai wari da samami a farjinta..
To maganin wannan matsala shine
Sai ta samu fitsarin rakumi mai dama sai ta tafasa shi..
Sai ta rinka shiga cikin ruwan tana zama a ciki zuwa rabin ½ , sannan ta fito. Za ta rinka yin haka sau daya a Rana, tsawon satin daya to insha Allah zata warke da yardar ALLAH..
✿RASHIN FITAR JININ HAILA✿
Sai ta samu madarar nonon rakumi ta sha kofi daya da safe da yamma, to insha Allah zata samu saukin..
🐪
㉨MACEN DA GABANTA YAKE WARI (FARJI)㉨
Macen da ta tsinci kanta gabanta yana wari , to tayi kokarin samun madarar nonon rakumi kofi daya sai ta zuba garin kanunfari Rabin karamin cokali a ciki sai ta sha .
← sannan kuma sai ta samu ruwa kamar Lita daya ko biyu sai ta zuba garin kanunfari cikin cokali ko kuma ASSIMA'KU duk Wanda aka samu Yayi, sai a yi amfani da shi to idan an zuba a ruwan sai a tafasa shi a rinka shiga ruwan Ana zama har ruwan ya salance..
→ ko kuma a samu ZUHURUL BA'BUNAJ a zuba a ruwa shi ma a tafasa shi a rinka shiga ruwan Ana zama har ya salance to wannan shi ne maganin warin gaba na mace
🐪
○MACEN DA GABANTA YA BUDE (FARJI)○
sau Tari Ana samun budewar gaba na Mata hususan matan aure, ko kuma samun rauni na wata tsoka da ke cikin farji wacce take harrakawa yayin jima'i..
To domin samun daidaituwar farji da kuma tsukewarsa kamar na
→ BUDURWA
→ BAZAWARA
→ MATAR AURE
To sai a yi amfani da daya cikin wadannan mahadan magunguna kamar haka:-
→ AFASUL BALUD
→ AZZA'ATAR
→ ZA'AFARAN
→ RIHAN
to idan aka samu daya daga cikin abin da muka kawo, to sai a hada shi da dakakken ashbatu mai dan dama sai a zuba a ruwa a tafasa shi sai a rinka shiga ruwan Ana zama har ya salance
→ haka kuma yana da kyau a samu cikin cokali daya ko biyu na dakakken bawon ruman sai a zuba a cikin ruwa kamar Lita daya ko biyu a tafasa shima a rinka zama a ciki har ruwan ya salance
Za a yi haka sau biyu a yini kamar kwana uku.
Sannan kuka za a rinka sha nonon RAKUMI tare da Rabin karamin na garin kanimfari da safe kofi daya da yamma.
🐪🐪🐪
✪DAUKEWAR SHA'AWA✪
dangane da daukewar sha'awa wato mutum ya ji kwata-kwata baya sha'awar jima'i wato ko zaiyi kwana nawa zai ji baya sha'awar hakan, to ga magani kamar haka:-
Ya rika shan kofi daya na nonon RAKUMI tare da Rabin karamin cokali na kanimfari da safe
🐪🐪🐪
Sannan kuma sai ya hada wadannan mahadan
🐪 harbal
🐪 bizru kattan
🐪 hubbu rishad
🐪 bizru karfas
Kowannesu cikin karamin cokali na garinsa, sai a zuba a cikin zuma mai kyau marar mis ciki jarka irin ta yoghurt sai a juya ya juya sosai sai a rinka shan babban cokali daya a kullum
Abu na biyu:
Ko kuma a samu BAZURU JARJIR- a daka shi yayi laushi sai a rinka barbada a kan kwanduwar kwai dafaffe Ana ci sau biyu a yi ni tsawon sati daya ba tare da dakatawa ba wato a Jere..
~♡ wassalam
🐪🐪🐪
✿NONO RAKUMI✿
← 🐪 →
└★SIRRIN RIKE MIJI★┐
^☆ www.Sirrinrikemiji@gmail.Com
◇••••••••• ◇•••••••••• ◇
🐪
□••□••□••□••□••□••□
→ Śíɾɾíղ ɾíkҽ ʍíյí
← ✆ +23480375385[truncated by WhatsApp]
0 Comments