ABINDA KESA MATA TUMBI:




Akwai yanayin abinci da ruwan shan, haka zalika akwai yanayin mu'amala na yau da kullum dake saka mata su zama masu tumbi wannan zahiri ne domin binciken masana tuntuni ya tabatar da hakan wanda ko a darusan baya mun kawo makaman tansu amma ayanzu zamuyi karin bayani dangane da wannan matsalar wanda kuma shawarwari ne ga mace idan tabi insha allahu ba ita ba zama me tumbi,

kafin ki kwanta barci kada kici kowanne irin abinci anason sa'o,i biyu bayan cin abinci sannan ayi bacci, musamman abu me dumi anaso abawa jiki dama wannan abincin ya narke aciki kafin bacci, atakaice yawan cin abinci kafin bacci yana sakawa mace ta zama me tumbi,

cin abu me sanyi bayan tashi daga barci, anaso mace kafin taci komai tasha abu me dumi, ba'aso asha abu me sanyi kamar lemo dayake da gas sosai ajikinsa abari sai bayan an dumama ciki da abu me dumi,

yawan zama waje daya, anaso mace ta zama me yawan motsa jiki musamman matan aure anaso lokacin saduwa da miji mace ta zama me yawan motsa jikinta saboda anan jikinta yana mikewa yayi daidai, amma mace ta kwanta komai miji zaiyi yana saka jikin mace ya sake da wuri tarinka yin tumbi,

Yawan cin Abu me maiko musamman mata masu yawan zama waje daya yana kawo musu basir me kumbura ciki mace ta zama me tumbi kuma wanda bashida laushi, ga yawan tusa,

Domin rabuwa da tumbi kuma akwai bayanin da yawa ku duba rumbum video dinmu na Youtube akwai wani wanda ake dafa lemon tsami bayan an yanyankashi sai atace ruwan asaka zuma anasha sau biyu a rana kafin a kwanta barci da kuma bayan an kwanta.

wannan kuma za'a samu danyar kurkum da danyar citta a feresu duka sai a yanyankasu a zuba aruwa shima lemon tsami ayanka guda daya sai asamu kanunfari kadan da tafarnuwa, sai a dafa wannan ruwan anaso azuba ruwan yanda zaiyi kwana uku anasha shikenan bayan ya tafasa sai atace asaka zuma anasha sau biyu arana har zuwa kwana uku.

👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

 ☞ *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki_*
 ☞ *_Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa_*
☞ *_Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba_*

☞ *_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
.
☞ _*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_

☞ _*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_

*🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽*
✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧✧
🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼

*shin KO kinsan akwai sabulun da zai fitar miki da pimples cikin sati guda 💃🏻💃🏻💃🏻 shin kina da labarin sabulun gyaran fata wurin koran kurajen zafi💃🏻💃🏻💃🏻.*

🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽

 *shin kina son haske wanda ba na bleachin ba? Ina amaren da zasuyi aure basu fara gyara da wuri ba na tabbata kun taba jin labarin sabulun gyaran jiki ba.*

🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼

 *Muna da set hadin Amare ( sabulu ) wannan hadi ne na musamman wanda zai gyara miki fata cikin sati guda .*

🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽🧽

 *pimples KO dashi aka haifeki sai ya rabu dake kuma komin taurin skin dinki sai yayi laushi tabo kuwa ke dashi kun rabu kenan.*

🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼🧼

☏+2348037538596 or ☏+2348066627317

Post a Comment

0 Comments