👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙
• ✆ WhatsApp
+2348037538596
⟲www.sirrinrikemiji@yahoo.com
⟲www.sirrinrikemiji@gmail.com
*SU TSAYA SUYI LAUSHI*
*ki samu alkama ki wanketa,amma karki surfa saikin nikata,ki rinka sha da madara safe da dare*
*GYARASU SUYI KYAU*
👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙
shine hanya mafi sauki,ya kasance kullum kina shafa man hulba akai,koda wanka kka fito,manda zaki shafa a jikinki daban ,nonon kuma hulban,sannan kina shan man yansun,cokali daya kullum.
*LAUSHI DA DADIN KAMASU*
👙👙👙👙👙
kisamu garin hulba saiki saka cikin tafashashen,ruwa,saiki dauko tsumma ko towel,kina gasa nonon dashi,kina mammatsawa,inkika gama saiki,shafa musu man hulban.
*BARI NABAKU SHAWARA*
*👙 KI KULA DA NONONKI SHINE DARAJAR MACE BABBAR MACE 👙*
*👙 SHARE YOUR GROUP & PAGE 👙*
*□☟ HANYOYIN SAMUN KARFIN GABA ( AZZAKARI ) ☟□*
☏+2348037538596
➽ sirrin rike miji
• www.sirrinrikemiji@yahoo.com
⟲www.sirrinrikemiji@gmail.com
*⟲ ZUMA ( HONEY )⟲🥒 CUCUMBER ( GURJI ) ⟲🌵 ALOEVERA ⟲*
*☛ SAURIN INZALI KO KAWOWA ☚*
☞ 🥒 cocumber 🍯 Zuma.
za'a markada Zuma da cocumber Ana sha kafin cin abinci safe da yamma Inda za'a kwanta.
☞ 🍯 Zuma & habbatusauda a hada a dinga sha kafin cin abinci.
☞ shan Zuma yana taimakawa domin karfin gaba.
*☛ KARFIN GABA ☚*
☏+2348037538596
⟳ Inda kana da wadannan abubuwan suna kawo raunin gaba.
⟳ ciwon sugar.
⟲ basir.
⟲ ciwon sanyi.
⟳ sihiri.
⟳ da sauran abubuwan da dama suna kawo raunin gaba.
➜ domin saukin wadannan abubuwan Ka dinga shan man habbatusauda da safe cokali 2 da yamma cokali 2 sanna Zuma.
➜ 🌵aloevera 🍯zuma a hada a dinga sha yana kawo karfin gaba.
➜ shan nono rakumi KO madara yana taimakawa.
➜ cin dabino KO Kayan itatuwa
☛ tafarnuwa da Zuma suna taimakawa Wurin karfin gaba.
☛ akwai Wanda yana da karfin gaba komai nashi normal amma da zaran ya saka azzakarin Zuwa farji Sai ya Kasa komai.
➽ akwai Wanda ita mace Ce bata yarda ya sadu da ita KO Kuma yaga babu Wurin gaba.
☛ KO Kuma taji bata jin dadi saduwa.
*☛ TAMBAYA MAI AMSA ☚*
☏+2348037538596
⟲ bakiji dadi ( SEX ) ?
⇙kina jin kaikayi gaba.
⇙ kina mafarki Ana saduwa dake kina ji dadi.
⇙ kina wani kalar mafarki Wanda baki gane masa.
⟲ Sai Ki nemi masu ruqya zasu taimaka miki insha Allah.
➽ kana mafarki mace Tana saduwa da Kai.
➽ kana da ciwon sanyi.
➽ kana shaye-shaye.
Da sauran alamomin wadannan abubuwan
⟳ nemi Islamic medical center KO masu ruqya su duba.
🌱🌱🌿🌿 *MAGANIN BASIR* 🍂🍂🍂
☏+2348037538596
🌐www.sirinrikemiji.com
idan ciwon basir ya hanaka gamsarda iyalinka wato ya
kashe maka jijiyoyin azzakari basuda karfi ka jarraba hada
wannan maganin Wato anemi sassaken dinya da saiwar tsada da saiwar
sabara Amma yakamata sassaken dinyar yafi yawa sosai dukkansu a Dakasu sai a gauraya.
Kullum arinka dibar cokali daya a dafa da ruwa kofi daya sannan a tache asha har zuwa mako daya (1week)
idan kuma basir din yana tsirowa to Sassaken dinyar za a samu a dafashi tun yana danyensa Sannan a surka ruwan daidai misalin yadda baza a chutu dashi ba.
Sannan a juye acikin bahon
wankanka, sai a rinka zama aciki to a bangaren maganin islamic kuma asamu Garin Habbatus Sauda kamar cokali 3 sai a hada da Garin sassaken Dinyar shi kuma cokali 1 a saka garin citta cokali.1 sai a samu zuma kamar copy karami ka zuba ka gauraya karin a shan
cokali2 safe da rana da yamma wato sau uku a rana
idan tsirowa basir din yakeyi za a iya samun garin Hulba da bagaruwa da kuma garin sassaken dinya ka rinka dafawa ana zama acikin ruwan zafin wadannan magungunan dukkansu sun inganta domin mun
dade da jarrabasu
*・・▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀・・*
☏+2348037538596
✎ www.sirinrikemiji@gmail.com
・www.sirrinrikemiji@yahoo.com
■・・ *RAUNIN MAZAKUTA GA MAZA* ・・■
☛ 🌾•Ridi:
*Maza masu fama da raunin mazakuta suna iya amfani da Ridi, su yawaita cinsa, yana amfani sosai wajen magance raunin na su.*
✿ *SIRRIN•RIKE•MIJI* ✿
☏+2348037538596
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
☆☆・🌰・ *ALBASA* ・🌰・☆☆
☆ *TANA KARA GIRMAN AL"AURA* ☆
■☛ 🌰•Albasa:
*A yayin wasu sinadaran ke amfani wajen dadewa a yayin jima’i, masana sun tabbatar cewa albasa tana daya daga cikin nau’o’in sinadaran da ake amfani da su wajen karin yawan ruwan maniyyi a jikin dan adam.Haka kuma masanan sun tabbatar cewa Albasa tana taka muhimmiyar rawa wajen karin girman al’aura musamman ga maza.*
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
■ *DOMIN KARIN NI"IMA* ■
■☛ 🌿•Alkama:
*Garin alkama na daga cikin nauo’in abincin da ma’aurata ke bukata wajen karin ni’imar aure*
_Yadda ake sarrafa shi kuwa shi ne, ana samun garin alkama a hada shi da nono mai kyau, ko madarar shanu, wadda aka tatsa yanzu-yanzu, a rinka hadawa da ruwan dumi ana sha_
*Hakan yana magani sosai wajen mu’amala tsakanin mata da miji, musamman kara dadewa a yayin jima’i.*
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
◈・ *KARFIN GABA* ・◈
■☛ 🍌•Ayaba:
*An kwadaitar da ma’aurata su yawaita cin ayaba, masana sun tabbatar cewa ita ma Ayaba tana karawa namiji karfi matukar gaske*
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
■・ *RAUNIN GABA* ・
■☛ 🍵•Jirjir:
*Yana matukar amfanin musamman ga maza, idan aka hada shi da Habbarashid, yana kara karfi sosai musamman ma ga wanda yake da rauni sosai.*
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
☆・ *GAREKA MAI GIDA* ・☆
■☛ •Dabino:
*Masana sun kwadaitar da ma’aurata, musamman maza su yawaita cin dabino gabanin fara ibadar aure. Sun tabbatar cewa matukar mutum ya ci dabino kwara goma, kafin fara jima’i.*
0 Comments