TSARABA GA MASU MATSALOLIN JIMA'I ( INZALI )

*TSARABA MAZA MASU MATSALAR RASHIN KUZARI*

✎ islamic medical center
☏+2348037538596
☈www.sirinrikemiji.blogspot.com

*🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌*

*Kadan ne acikin maza awannan zamani ke'iya biyawa iyalinsu bukatarsu, Dayawa daga cikin mata nakorafin rashin gamsuwa da mazajensu,wasu mazajenkuma rashin ingantattun magungunanda zasu nema shiyake hanasu gyara kansu,wannan cibiyar bincike zata cigaba da kawo abubuwanda zasu taimakawa mazaje domin gamsarda iyalansu sbd asamu cikar nishadi akowane bangare.*

        *❒ SAURIN INZALI: ❒*

maifama da matsalar saurin gamsuwa to yasami:

・ ZAITUZZA'AFARAN
yahada
・ ROSE WATER:

Yadinga shafe dukkan gabansa dakasan gabansa adaidai lokacinda zai kusanci iyalinsa dakimanin minti talatin, duk mai yin haka maniyinsa bazaidinga fitowa dawuriba.

        *❐ RASHIN KUZARI: ❐*

Duk namijin da bashida cikakken karfin gamsarda iyalinsa to yadinga zuba garin kanumfari cokali daya acikin madara asha dasafe kafin acikomai tswon sati 2 zakasami cikakkenkarfin gamsarda iyalinka.

   *❏ DOMIN YAWAN SHA'AWA ❐*

:Namijinda keda karancin sha'awa kumabaida cikakken karfin biyan iyalin matarsa yadebi garin citta cokali daya yazuba a tea tareda madara da zuma yadingasha bayan isha'i hakika zaisami cikakken nishadi dakuma power sha'awarsazatadinga motsawa.

❏ Ana hada non shanu da zuma da garin citta adora awuta tsawon minti 10 asauke adinga sha za'asami cikken power da yawan sha'awa.

Ana sami apple guda goma ayankashi ashanya yabushe sai adakashi asami zuma 2 kilo cokali 6 na garin citta duka ahadesu guri daya Adinga shan cokali 2 dasafe 2 dayamma
Wannan hadin yanabada cikakken karfin gaba ga namiji.

wasu daga cikin hanyoyin daza'abi dan magance matsalar rashin ku zari ,rashin karfi hadida saurin kawowa yayin
jima'i.

1  idan namiji yana saurin kawowa maniyi daga yafara jima'i to ya nemi dabino ya bare ya cire kwallayen ya hada da
nono ya barshi ya kwana har sai ya fara tsami sai arinka wankewa gabansa dashin.

2 domin samun karfin gaba kanemi garin habbatus-sauda
cokali 1 sannan kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ko soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci.

3 ka samu cucumber(gurji)ka markadashi sai zuma me
kyau kamatse a cikin karinka sha zakayi mamaki wajen
jimawa kana jima'i baka zubar maniyiba domin karawa samun ingantaccen ni'ima wajen kasamu albasa da kwai guda 2 ka soya albasar tayi ja ta kone sai ka zuba ruwan kwan akai ka juya kada ka bari ya soyu ka sauke ka kaci.

Post a Comment

0 Comments