MALLAKAR MATA & GYARAN JIKI

*❐ KO KASAN YANDA ZAKA MALLAKI MATARKA ! ❐*

*•☞ HADIN SABULUN GYARAN JIKI ☜•*

☈ gyaran jiki.
☈ sabulun fata.

        *● islamic medical center ●*
✆ WhatsApp
☏+2238037538596

*Rayuwar Mata da miji ya zama dole kamar yanda namiji yake son samun kulawa Daga wajen mace, to itama tana son samun wannna kulawar Daga gurin mijinta.*

*Saboda Inda ta samu wannna kulawar ne zata kasance tauraruwa a cikin Mata.*

*Kuma ta zama matar da zai yi alfahari da ita a duniya da lahira.*

*❐ NAMIJI SHINE A HAKKIN KWANCIYAR HANKALIN MATARSA TA WAJEN RAYUWAR AURE ❐*

*musamman idan kun yi la'akari da yanda manzo Allah ( S.a.w ) yake nunawa matansa so da kauna. Tare da yi musu wasanni.*

_Kuma manzon Allah yana nunawa matansa soyayyarsa ya jawowa matansa kwanciyar hankali da samun natsuwa._

*IDAN MAZA SUKA DUBA GIRMAN MANZON ALLAH*

_( S.A.W ) da daukakarsa a gurin Allah_

❐ Amma baya kyarar matansa.
❐ baya zuwa musu da girma Kai.
❐ Yana Basu lokacin sa.
❐ yana kulawa da su.

*❏  AMMA MU YANZU MAZA  ❏*

❒ kuna barin Mata da takaici.
❒ kuna kona ran matanku.
❒ kuna kaurace musu.
❒ kuna zuwa da girma Kai.
❒ kuna hanawa matanku lokacin su.
❑ suna boyewa matansu damuwar su.
❑ basa rabar matansu a jikinsu.

❑ kuna yawan yiwa matanku fada bada hakkinsu ba.

*❒ BABAN MATSALA ITACE HARKAR MA'AMULAR AURATAYYA ❒*

*Namiji baya damuwa da yaushe ne matarsa take cikin Sha'awa ko kuma ta gamsu ko bata gamsu ba.*

*KU DAMU DA DAMUWAR MATANKU.*

*❒ CIKAR DA NAMIJI KULA DA IYALIN SA ❒*

*cikar namiji a wajen iyalansa shine na farko kiyaye hakkin Allah a KANSA na duk hakkinsa da Allah yace masa.*

_To yana da kyau maza Ku zamar wa Mata Ku tufafi._

*Musamman ta hanyar kyautatawa iyalai in Allah ya hore maka Kai ma ka zama Mai budewa iyalinka da wadata su ta yanda ko da Kaga wani Abu a jikin wata ya burge ka Kai ma sai ka nemo irin dai-dai naka ka kawo Mata, ka gani a wajenta Dan ba mamaki in na ado ne in matar ka ta saka tafi ta wajen kyau.*

*❒ MATSALA MAZA SAI A CIRE A DAURE ❒*

*maza kada kuyi girman kan nunawa manta Ku sun burge Ku.*

*❐ Ko rashin yaba Mata a kan duk abinda tayi, don wannna yana sanyayar da gwiwar Mata suma daina kokarin sai sun burgeku.*

✎ Zai fi kyau ka nuna Mata jin dadinka kaima.

*❐ Sannan ka zama Mai yawan sata farin ciki ba wai tsuke fuska ba, Domin tsukewa mace fuska ba shi zai sa tayi maka biyayya ko taji tsorinka ba.*

*❑・・・・・・・・・・・・・・・・・・・・❑*

*KYAUTATAWA ITACE TAKE SA MACE TAYI TAKA TSANTSAN DA BACIN RAN MIJINTA.*

*❏ ta dinga tunanin abinda zata yi don faranta maka, ta dinga son ka dawo Gida da wuri, ta dinga tattalinka tana baka kulawa ta musamman, Kai ta ma karar da duk basirar ta a gurin burge ka.*

*❒••• DABARUN GYARAN JIKI •••❒*

*Islamic medicine center*
✆ *Wɧat ﻯ App*
*☏+2348037538596*

*GYARAN JIKINMU TA KO INA YADDA ZAKI DINGA KYALLI, SANTSI, KAMSHI, MAGANIN KURAJE {DA SABULU}*

❒ *GYARAN FATA DA JIKI HADIN SABILU* ❒

*dole maigida ko saurayi yai tabinki zai-zai to yaga kin yi kyau. ke dai yi wanka da*

❐・ *SABULUN BITA ZAI-ZAI*・❐

♅ dudu osun
♅ dettol
♅ sabulun Ghana
♅ garin zogale
♅ farar albasa

*sai Ku hade su guri daya Ku kirba su a turmi ki mulmula Ku rinka wanke fuska zaku ga yadda fuskarku zata yi kyau.*

                *BITA ZAI-ZAI*

*sunan hadin kenan idan dai kana yin wannan hadin zaki sha mamaki za kibani labarin amfani hadin tabbas idan amarya tayi wannan hadin zata kidima ango har yakasa gane ta sai yayi da gaske ke dai yi mugani domin gyaran jiki.*

✛ ayaba
✛ lemon tsami
✛ tataciyar madara
✛ kwai uku

zaku sami ayaba mai kyau Ku bare Ku matse da hannun ko Ku markada yi laushi sai Ku zuba tataciyar madara Ku fasa kwai kamar uku amma farin zaku zuba sai Ku matse lemon tsami Ku gauraya shi Ku shafa a jikin Ku ya sami kamar tsayin ¹ daya sai kuyi wanka da ruwan zafi, idan har kuka lazimci yin haka ba magana.

      *SABULUN GYARA FATA*

*idan har kina San gyaran fata kina iya wannan hadin domin gyaran jiki, fatar ki zata yi kyau sossai.*

☊ sabulun sel
☊ sabulun salo
☊ lalle
☊ zuma
☊ garin darbejiya
☊ sabulun premier
☊ kurkum
☊ sabulun zaitun
☊ dudu osun.
☊ dettol

Zaki daka sabulun duka ki zuba a mazu Bi ki zuba lalle da majigi a Kai da zuma da kur-kur ki juya shi sossai garin darbejiya kuma ganyen Zaki samun ki shanya ki daka ki tankade ki hada akan sabulun ki saka ruwa kadan ki juya yadda zai hade jikinsa Zaki ga yadda fatarki zata canja sirrin kyau.

   *SA MAIGIDA BITA ZAI-ZAI*

idan kina yin haka dole maigida yaga kinyi kyau fiye da ko yaushe jikinki da fatar fuskar ki zata yi haske.

◦•lalle
◦•kwanduwar kwai ³
◦•manja cokali ³
◦•kur-kur

sai Ku kwaba su guri daya Ku shafe jikinku zuwa awa guda, sai Ku yi wanka da ruwa zalla in dai kyan fata ne sai dai agani a jikinku, kowa zaiyi sha'awar ki.

           *SABULUN KURAJE*

• asef soap
• pharmaderlm soap
• kanwa
• jar dilka
• Zuma
• lemon tsami

Ki goga sabulun kowanne guda uku, sannan ki zuba kanwarki dakakkiya cikin karamin cokali, kinkwaba dilka da ruwan zafi cikin cokali cin abinci daya ki zuba a ciki, ki matse lemon tsami daya a Kai kisa Zuma cokali biyar ki hada ki kwaba sosai, ki lailaya sai ki dinga shafawa a fuskarki kamar ya rage minti biyar kafin ki shiga wanka, Indan kin shiga wanka sai ki kuma wanke fuskarki da sabulun kamar uku ko Dama da haka.

      *SABULUN FIDDA TABO*

ko Zuma Zaki Iya shafawa idan Zaki kwanta bacci sai da safe ki wanke da ruwan dumi.

☑ misscoroline soap
☑ shary soap
☑ aloevera soap
☑ garin alkama
☑ zuma
☑ kanwa kadan
☑ lemon tsami Bari 1/1

Sai ki goga su ki hada ki zuba Zuma a ciki da lemon tsami da kanwarki ki kwaba, ki dinga shafawa fuskarki minti biyar kafin ki shiga wanka, idan kuma zakiyi wanka dashi Zaki dinga wanke fuskarki.

*Matsalar infection tazo karshe Indai mata zasuyi Amfani da abunda zan fada musu tare da kiyayewa toh infection dai saidai a labari*

*SABULUN THAHARA*;Sabulu ne na tsarki mai tsarkake gaban mace da magance infection

.kaikayin gaba,tsagewar gaba,fitar ruwa, kurajan gaba, duk yana magancesu da iznin Allah .matan aure da yan mata yakamata ace zuwa yanzu angane an daina tsarki da duk wani kalar sabulu inba sabulun da aka wareshi don tsarkin ba ,musamman wanda aka hadashi da zallar ganyen magarya akwa kwabashi kuma da miskin ARAFAT da ruwan hulba.hakika zai wanke gaban mace tas-tas daidai da pant din mace sedai ya ring kamshi miski ba karni ba wari yar uwa se kinqwada da kanki se kin bani lbr Sabulun thahara shine sunansa.

*SABULUN WANKA NA BAKAR MACE*✰

◈ sabulun salo ko
◈ sabulun Ghana
◈ magiji.
◈ Zuma
◈ lemun tsami.
◈ zaitun
a hada sabulun Ghana da magiji a dake a zuba Zuma a matsa lemun tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son tayi fari sai ta dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau.

   *GYARAN FUSKA AMA NA SABULUN*

•☛ sabulun salo.
•☛ sabulun Zuma.
•☛ Zuma.
•☛ aloevera.
•☛ man zaitun
•☛ kwakwa

a Samu sabulun salo ko sabulun Ghana kamar girma sabulun giv guda biyu, a Samu sabulun Zuma guda daya idan ba'a sameshi ba asa aloevera soap, a daka sabulun ko a goge asa ruwan ganyen aloevera cokali uku, Zuma cokali uku,an zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba, a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma ko sha biyar sai a wanke fuskar yana saka kyan fuskar tayi shaining tayi kyau.

Post a Comment

0 Comments