*MAGANIN NAMIJIN DARE KO MACEN DARE ①:*
*🚯 NOTE: Inda kina da wanna matsalar wanna ya Isa amma Inda bakida SHA'AWA zakiga ② ki karanta zaki fahimta Inda muka dosa kada ki raba su*
*☞ islamic medical center ☜*
☏+2348037538596
☛ www.sirinrikemiji.blogspot.com
*DALILIN SUMUWAR NAMUJIN DARE*
☞
● Wata shi yakan kawo kansa saboda rashin kyautata sutura da shigar banza na kayan zamani, wanda musulunci ya hana.
● watta kuma ita take kai kanta inda aljanun suke, kamar zuwa wajen bokaye.
● wata kuma sihiri aka yi mata saboda ta hda nema da wani maras tsoron Allah.
● wata kuma tana kyautata sutura, tana bin Allah, amma Allah zai jarrabe ta da wannan shaidani. A takaice dai wadannan hanyoyin da shi wannan shaidani ya zo wajen ta sai ya mayar da abin ya koma zuwa soyayya ya raba ta da ko ya hana ta yin aure ko ya raba ta da mijinta ko ya hana ta zaman lafiya da shi, shi kuma Aljanin ya ci gaba da zama da ita yana saduwa da ita ya dauke ta kamar matarsa kuma ya hana mijinta komai da ita, ya sa gaba da kiyayya a tsakaninsu.
*☞・ALAMOMINSA・☜*
● Mafarkin wani na saduwa dake.
● Bacin rai da faduwar gaba a koda yaushe.
● Mafarkin ruwa.
● Yawan ciwon kai.
● Jin motsi a c iki.
● Lalacewar maganar aure ga budurwa.
● Damuwa da rama ko kiba marar misali, da sauran makamanta hakan.
•●○
*☞・CI GABAN MAGUNGUNAN NAMIJIN DARE・☜*
1. GARIN HULBA.
2. GARIN HABBA.
3. GARIN KUFFUL HINDI.
4. GARIN KALHID.
5.GARIN GANYEN MAGARYA. 6.PEAK MILK.
7.ZUMA.
8.RUWA. YADDA AKE HADAWA.
Za a hade duk garurrukan maganin ayi musu karatun RUQYA,sai a debi cokali daya a zuba a tukunya,a juye gwangwanin peak,asa cokali shida na zuma,asa rabin kofin ruwa. A dora a wuta ya tafasa. Za a dunga sha sau biyu safe da yamma.
*MATAR DA NONONTA KE RUWA BA DAN TA HAIHU KO TANA SHAYARWA BA*
1.GARIN HULBA.
2.GARIN HABBA.
3.GARIN YANSIM.
4.GARIN BAGNAJ.
A hada a zuba a tukunya bayan an musu ruqya,a zuba zuma,a tafasa.
Ana sha safe da yamma. Za a iya samun wadannan magunguna ne a islamic centers.ko any place da ake saida magungunan hausa na musulunci.Allah ya karemu da lafiya.
*DON SAMUN INGANTACCEN MAGANIN NAMIJIN DARE KO MACEN DARE SAI A TUNTUBI ISLAMIC MEDICAL CENTER*
••
0 Comments