MACEN DAKE AMARCI

*MACEN DA KE AMARCI*

☛ islamic medical center
☏+2348037538596
☞www.sirinrikemiji.blogspot.com

macen da take amarci to ana so kiyi tanadi yanda ya kamata tunda baki san yadda angonki yake ba, kinga dai dole shima yayi duk wata sha'awar sa da ita zai tadda ki daki ya gwangwaje ma angoncinsa kema kina so ki gwangwanke to ki bashi hadin kai, to ga gudummuwa mai kyau zaki samu:

✦ hulba
✦ dabino
✦ zuma
✦ man habba
✦ garin ridi

sai ki gyara su sai ki hade su da zuma gaba daya sai ki rinka amfani dasu safe da yamma har ki kare amarci ke ko kin kare tunda hadin ni'ima ne ai bai so yaji kin sama mai bisa ga yadda ya sanki.

*GYARAN JIKI*

wannan wata hanya ce da akebi don gyaran jiki, shi kuma yanda akeyi shine za'a samu:

・ zuma
・ lalle
・ man zaitun
・ kwaiduwar kwai daya
・ kindirmo
・ garin kumasorriya:

sai a kwabasu guri daya sai a rinka shafe jiki da wannan hadin bayan kamar kimanin mint 30 sai ayi wanka.

www.sirinrikemiji.blogspot.com
sirrinrikemiji@gmail.com
☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments