AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN ADAM GODA GOMA SHA BIYU(12) FISABILILLAH
DON ALLAH KA KARANTA KA TURAWA YAN UWA DOMIN SU AMFANA:
🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯
Zuma dai wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin kiwon lafiya suka tantace kuma suka tabbatar da zakin shi bai da wata illa ga jiki ko rayuwar bil'adama. Hasalima Zuma na samar da kariya ga bil'adama a kan wasu cututtuka daban-daban. Cikin wasu alfanun Zuma ga jikin bil'adama, mun yi kokarin zakulo muku wasu kadan daga ciki wadanda suka hada da:
1.🍯 Masana sun tabbatar da cewa Zuma na rage barazanar cutar sugar ko diabetes ga jikin bil'adama.
2.🍯 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na rage radadin cutar mura (respiratory infection or cough).
3.🐝 Masana har ila yau sun tabbatar da cewa Zuma na rage barazanar cutar gyambon ciki (Ulcer).
4.🐝 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na taimaka wa bil'adama wajen buda masa huhu yadda zai yi numfashi ba tare da wahala ba.
5.🐝 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na rage radadin cutar asma wanda in aka yi dace yakan kawar da cutar gabadaya.
6.🐝 Masana sun tabbatar da cewa Zuma na kawar da cutar daji (stroke).
7.🍯 Masana sun kuma tabbatar da Zuma na taimaka wa jikin bil'adama wajen narkar da abinci (improve digestion).
8.🍯 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na kara karfin kashi (active borne).
9.🍯 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na warkar da rauni ko kunar wuta a jikin bil'adama.
10.🍯 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na samar da sinadarin glucose ga jikin bil'adama wanda hakan na kara wa garkuwar jikin kuzari (boost immune system).
11.🐝 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na gyara fatar jikin bil'adama (skin beauty).
12.🐝 Masana sun kuma tabbatar da cewa Zuma na dauke da sinadarin amino acids wanda yana rage yawan nauyin jiki ko kiba.
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
LIKE AND SHARE.
0 Comments